Gidan Labarai.ng

Gidan Labarai.ng Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Gidan Labarai.ng, News & Media Website, Gombe.

19/04/2024
26/07/2023

Gidan Labarai.ng's broadcast

09/11/2022

Ku Kalli Hirar Da BBC HAUSA Tayi Da Shahararren Malamin Nan Mai Wa'azi Da Kuma Bada Dariya Wato Jikan Malam

Daga Gidan Labarai.ng

Wata Sabuwa Nijeriya da Mexico sun ƙulla yarjejeniyar kasuwancin zoɓoƘasashen Najeriya da Mexico sun saka hannu kan yarj...
06/11/2022

Wata Sabuwa
Nijeriya da Mexico sun ƙulla yarjejeniyar kasuwancin zoɓo

Ƙasashen Najeriya da Mexico sun saka hannu kan yarjejeniyar kasuwancin zoɓo a tsakaninsu.

Gidan talabijin na gwamnatin Najeriya NTA ya ruwaito cewa ƙasar ce kan gaba wajen shigar da ganyen zoɓo Mexico kafin su dakatar da kasuwancinsa a 2017.

Dr Vincent Isegbe, babban darkta a hukumar kula da dabbobi da tsirrai a Najeriya (NAQS), shi ne ya saka hannu a madadin Najeriya inda Dr Javier Arriaga ya wakilci Mexico a birnin Mexico City.

"Wannan yarjejeniya za ta ƙarfafa kasuwanci tsakanin Najeriya da Mexico," a cewar Jakadan Najeriya a Mexico Rafiu Adejare.

Ya ƙara da cewa yanzu haka akwai 'yan Mexico da ke gudanar da ayyukan noma a Jihar Gombe da ke arewacin Najeriya.

A 2017, hukumar NAQS ta bayyana cewa Najeriya na samun dala miliyan 35 daga kasuwancin zoɓo a faɗin duniya.
Ko Ya Yan Najeriyar Ke Kallon Wan nan Batu
Muna Sauraron Ra'ayoyinku

Daga -Labarai.ng

Address

Gombe

Telephone

+2348061341820

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gidan Labarai.ng posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Gidan Labarai.ng:

Share