Mahmoud Dan shehii Al-hafiz official

Mahmoud Dan shehii Al-hafiz official ANNABINE SUTURA ANNABINE QIBULA

S💖A💖W💝
28/06/2025

S💖A💖W💝

Inna lil Laahi wa inna ilaiHi Raaji'un!Muna mika taaziyyar mu bisa ga rasuwar daya daga iyayen mu kuma dattawan mu, Alha...
28/06/2025

Inna lil Laahi wa inna ilaiHi Raaji'un!
Muna mika taaziyyar mu bisa ga rasuwar daya daga iyayen mu kuma dattawan mu, Alhaji Aminu Alhassan Dantata. Allah Ya dauki rayuwar sa yau a Dubai a asibitin da ya ke jinya.

Muna ta'aziyya zuwa ga dukkan iyalansa, da yan'uwansa da ma'aikatansa da dukkan jama'ar da yake hulda da ita.

Muna rokon Allah, Ya karbi kyawawan ayyukansa, sannan Ya sanya Aljannar Firdaus ta zama makoma gare shi tare da iyayen mu da malaman mu da zurriyyar mu.

Invited to all my family and friends 🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
24/12/2024

Invited to all my family and friends 🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏

Babu wani shiryayye sai wanda Alla ya shiryar. Mu dai mu zamo masu da’a ga Ubangiji Jallah Wa Alah da abin da yazo daga ...
15/11/2024

Babu wani shiryayye sai wanda Alla ya shiryar. Mu dai mu zamo masu da’a ga Ubangiji Jallah Wa Alah da abin da yazo daga Ma’aiki (SAW).

Ba ya halatta ga wani cikinmu ya rika izgili ga Dan’uwansa dan ya ganshi cikin tawaya ko talauci, ko Kuma dan ya ganshi Yana aikata wasu zunubai, kayi masa nasiha da nuni cikin tausasawa, shiriya a hannun ALLAH ta ke. Ubangiji Arrahman Ne,
sai ya shiryar da shi, kai kuma ka fada cikin Hasara.

Mu Mu’amalanci mutane da karamci da girmamawa.

Alhamdulillah.
Allah shiryemu. Amin.

Barkanmu da Juma’a. And Sister

HAPPY MAULIDIN NABIYU S.A.W TO ALL AHBABU RASULALLAHI 💚
15/09/2024

HAPPY MAULIDIN NABIYU S.A.W
TO ALL AHBABU RASULALLAHI 💚

28/08/2024

SHINE GATAN KOWA WACCE HALITTA
MUHAMMAD RASULALLAHI
S.A.W

23/08/2024

DUK WANI ALKAIRIN DUNIYA DA
LAHIRA KAINE SILARSHI
YA HABIBI YA RASULULLAH
S.A.W
HAPPY JUMMA,AT MUBARAK

S H E K A R A  2024ALHAMDULILLAH,Allah Muna godiya da lafiya da hankali da hakuri da arziki da ka bamu a cikin wannan do...
11/01/2024

S H E K A R A 2024

ALHAMDULILLAH,
Allah Muna godiya da lafiya da hankali da hakuri da arziki da ka bamu a cikin wannan doguwar tafiya.

Allah muna tuba daga manya da kananan laifikanmu. Kai mana Afuwa.
Allah sanya alkairi da albarka su mamaye wannan shekara, Allah ka bamu zaman lafiya a Kasarmu, Allah ka shiryemu da Jagororinmu.

Allah KA jikan Iyayenmu da abokai da muka rasa. Allah KA jikan Musulmi, kai musu rahma. Idan tamu tazo kasa mu cika da imani.

Allah ka sadamu da dukkan alkairin da yake cikin shekarar 2024, kai mana tsari da dukkan sharri da yake tare da ita. Ya Hayyu Ya Qayyum Ya Zul-Jalali Wal-Ikram.

27/12/2023

MUHAMMADUR
RASULILLAH💞 ﷺ

01/10/2023

Happy maulud 🙏🙏🙏🙏🙏

01/10/2023

Happy maulidin nabiiyy (s a w)2023
Murnar ranar shabiyu fa watan rabi,ul awwal🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏

Happy maulidin nabiiyy s a w 2023
01/10/2023

Happy maulidin nabiiyy s a w 2023

Address

Bajoga
Gombe

Telephone

+2347026707311

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mahmoud Dan shehii Al-hafiz official posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Mahmoud Dan shehii Al-hafiz official:

Share