19/08/2025
Live Streams
25-02-1447
19-08-2025
WEEKLY TAFSEER
Alhamdulillah Kai tsaye muna sauraron TAFSEER na Alqur'an Mai Girma
Tare da Sheikh Isa Musa Ubaidullah Kumo da Alaramma Al-Hafeez Abubakar Yusuf Shaheer daga nan Masallacin Malam Adamu Khaleed dake nan Hanyar Black Market a cikin Garin Kumo Akko LGA GOMBE STATE
Ayi sauraro lafiya