Absan Digital Hub

Absan Digital Hub Welcome to Arewa Chic

Kar ka damu da wahalan da kake sha a yanzu, duk wanda yaci nasara ya wahala a baya
18/08/2025

Kar ka damu da wahalan da kake sha a yanzu, duk wanda yaci nasara ya wahala a baya

15/08/2025

Juma'a Hajji babban rana, muna yiwa mabiya wannan shafi Barka da Juma'a

Lefe, masu shirin aure gare ku🚶
14/08/2025

Lefe, masu shirin aure gare ku🚶

Rabi da Aminu sun yi soyayya mai tsanani, amma Aminu ya yi kuskure mai muni wanda ya sa Rabi ta daina kula shi. Duk da n...
14/08/2025

Rabi da Aminu sun yi soyayya mai tsanani, amma Aminu ya yi kuskure mai muni wanda ya sa Rabi ta daina kula shi. Duk da nadaman da yayi, Rabi ta ji ba za ta iya cigaba da soyayya da shi ba. Aminu ya yi alkawarin zai canja, amma hakan bai yi tasiri ba, ba zai iya dawo da lokutan da s**a shuɗe ba.

Wannan labari yana nuna mana cewa soyayya tana bukatar gaskiya da hakuri don ta ci gaba da wanzuwa a zukatan masoya.

Darasi: Ka yi tunani kafin ka yi kuskure, domin ba ko wane kuskure ne yake iya gyaruwa ba💔

"

Ɗaya daga cikin tsoffin jarumai da a ka dena jin ɗuriyarsu a kannywood.Idan ka gane shi rubuta sunan shi a comment secti...
13/08/2025

Ɗaya daga cikin tsoffin jarumai da a ka dena jin ɗuriyarsu a kannywood.
Idan ka gane shi rubuta sunan shi a comment section

Shahararren Ɗan Gwagwarmaya Ɗanbello, wane fata kuke masa?
12/08/2025

Shahararren Ɗan Gwagwarmaya Ɗanbello, wane fata kuke masa?

Wane style ya fi burge ka/ki?
09/08/2025

Wane style ya fi burge ka/ki?

08/08/2025

Arewa Chic Na mu ku Barka da Juma'a, da fatan kun wayi gari lafiya?

05/08/2025

Rayuwa ba takara bace, hanya ce.
A kullum muna kallon waɗanda su kayi gaba da mu; sun fi mu kudi, suna da motoci, suna yawon buɗe ido ƙasashen waje. Amma ka tuna, kowanne daga cikinmu yana tafiya ne a lokacinsa

Wani yana farawa ne daga ƙarshen da kai ka kusa kaiwa, wani kuma yana ƙoƙari ne ya iso inda ka riga ka wuce.

Ka daina kwatanta rayuwarka da ta wani domin Kowane haske yana haskawa ne a lokacin sa.

Ka dage, ka yi iya ƙoƙarinka, kuma ka rayu da godiyar Ubangiji. Saboda nasara ba wai inda kake yanzu ba ce—nasara yadda kake cigaba daga inda kake ne. 🙏

Send a message to learn more

01/08/2025

Cin fruits da vegetables Yana taimakawa lafiyan gashin kai

Amfani da natural oils kamar coconut oil ko man kadanya yana sa gashi ya yi laushi da kyau
30/07/2025

Amfani da natural oils kamar coconut oil ko man kadanya yana sa gashi ya yi laushi da kyau

Wannan wata hikima ce domin kare brush daga ƙwari da zasu iya sa ƙwayan cuta, daga ƙarshe su cutar da haƙora.Note: kafin...
30/07/2025

Wannan wata hikima ce domin kare brush daga ƙwari da zasu iya sa ƙwayan cuta, daga ƙarshe su cutar da haƙora.

Note: kafin asa a bari ya bushe

Address

Gombe

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Absan Digital Hub posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share