BGK Hausa News

BGK Hausa News Wanna Shari na bude shine Dan Al'mma

Ni ba dan siyasa ba ne, kaddara ce ta sa na zama gwamna - ZulumKaddara kenan. ❗
22/01/2022

Ni ba dan siyasa ba ne, kaddara ce ta sa na zama gwamna - Zulum

Kaddara kenan. ❗

ITAMA SUN KASHETA A ZARIA😭😭😭Innalillahi Wainna Illaihin Rajiun😭             Masu Garkuwa Da Mutane  Sunyi Garkuwa Da 'Ƴa...
22/01/2022

ITAMA SUN KASHETA A ZARIA😭😭😭

Innalillahi Wainna Illaihin Rajiun😭

Masu Garkuwa Da Mutane Sunyi Garkuwa Da '
Ƴar Ɗaya daga cikin Manya ƴan Kasuwan Ƙasar Zazzau Alh Wa'alamu. Bayan Kusan Wata Biyu Yau Sun Kira Waya Sunce sun Kasheta.

Allah Ya Jikanta Ya Yaye Mana Wannan Masifa Ya Kawo Ƙarshen Wannan Bala'i su kuma Allah ya tona asirinsu

DAGA Usman Yusuf Bala.

Address

GOMBE Road AZARE
Gombe
08137156389

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when BGK Hausa News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to BGK Hausa News:

Share