Gombe state media writers

Gombe state media writers This page is for educating peoples to known what is running in nigeria

Shugaba Buhari ya gana da Firam Ministan Netherlands, Jakadar Amirka a UN da kuma mataimakiyar sakataren majalisar dinki...
25/09/2021

Shugaba Buhari ya gana da Firam Ministan Netherlands, Jakadar Amirka a UN da kuma mataimakiyar sakataren majalisar dinkin duniya.

Hotuna: Femi Adesina

Alkawwura Guda Goma Da Shugaba Buhari Ya Yi Wa 'Yan Nijeriya Kafin Hawansa MulkiDaga El-Mu'az Lere1)- Zan Dawo da Farash...
25/09/2021

Alkawwura Guda Goma Da Shugaba Buhari Ya Yi Wa 'Yan Nijeriya Kafin Hawansa Mulki

Daga El-Mu'az Lere

1)- Zan Dawo da Farashin Man fetur Naira 45 akan kowace Lita.

2) - Zan Gyaran Matatun Man Nijeriya in kuma gina wasu Sabbi a Cikin shekarar Farko ta Mulkina.

3) - Zan Bayar da Naira 5000 ga Marasa Aiki a Kowane wata

4) - Zan Samar da Ayyukan Yi Miliyan Uku a kowace Shekara.

5) - Zan Kawar da Kungiyar Boko Haram a Cikin Wata Uku

6) - Zan Dawo da darajar Naira daidai da Dollar Amerika

7) - Zan Hana duk wani Jami'in gwamnati fita kasashen Waje don neman Lafiya.

8) - Zan Bada ilimi Kyauta tun daga Firamare har Jami'a a Zamanin Mulki na

9) - Zan dawo da Kamfanin Jirage Na Nigeria Airways

10) - Zan Farfado da kamfanin Sarrafa karafuna na Ajaokuta.

Shin Kuna ganin zai iya cika wayan Nan Alkawarurruka kafin ya sauka a Mulki?

Da duminsa: Buhari na kan hanyar dawowa Najeriya daga Amurka. Hotuna: Facebook/Buhari Sallau
25/09/2021

Da duminsa: Buhari na kan hanyar dawowa Najeriya daga Amurka.

Hotuna: Facebook/Buhari Sallau

Yadda Wani Dan Ƙasar Guinea Ya Nuna Al'adarsa A Taron Majalisar Dinkin Duniya Na 2017 A Birnin New York Na Kasar Amurka
24/09/2021

Yadda Wani Dan Ƙasar Guinea Ya Nuna Al'adarsa A Taron Majalisar Dinkin Duniya Na 2017 A Birnin New York Na Kasar Amurka

Fitaccen malamin addinin musulunci da ke kasar Indiya, Zakir Naik ya na nema wa dan sa Fariq matar aure A cewar sa, mata...
24/09/2021

Fitaccen malamin addinin musulunci da ke kasar Indiya, Zakir Naik ya na nema wa dan sa Fariq matar aure

A cewar sa, matar ta kasance musulma mai dabi’u masu kyau, mai digiri a fannin musulunci da sauran suffofi

Ta kasance wacce za ta karfafa wa dan sa guiwa wurin da'awah kuma za ta iya komawa kasar Malaysia da zama

DAGASKE HADIZA GABON TANA NEMAN AUREN MINISTAN SADARWA MALAM ISA ALI PANTAMI?Tun jiya wani labari yake yawo a kafofin sa...
24/09/2021

DAGASKE HADIZA GABON TANA NEMAN AUREN MINISTAN SADARWA MALAM ISA ALI PANTAMI?

Tun jiya wani labari yake yawo a kafofin sada zumunta cewa wai shahararriyar 'yar wasan nanaye a masana'antar Hausa film Kanywood Hadiza Gabon ta fitar da bidiyo tana jawabin cewa tana son Maigirma Ministan Sadarwa Sheikh Dr Isa Ali Pantami da aure

Labarin yaci gaba da cewa, wai Hadiza Gabon ta shirya tuba da barin sana'ar gurbata tarbiyya 'yan Arewa wato Hausa film muddin Malam Isa Ali Pantami ya amince zai aureta, wai ta gaji da sana'ar, aure take so, ance wai ta fitar da bayanin cikin bidiyo a shafinta na Instagram

Kamar yadda aka saba, Datti Assalafiy ya gudanar da bincike sosai kafin wannan rubutun, na ziyarci har verified Instagram account na Hadiza Gabon, kuma sakamakon binciken ya tabbatar da cewa babu wata kafar yanar gizo ko dandalin sada zumunta da ya nuna Hadiza Gabon tayi bayanin neman auren Malam Isa Ali Pantami da kanta ko ta umarci wani ya fada a madadinta, gaskiya babu

An yiwa Hadiza Gabon sharri ne kawai irin na yaran nan da suke bude jaridun bogi, wanda hakan har ya jawo wani zindiki a Bauchi ya yiwa Malam Isa Ali Pantami kazafi, yace wai Malam ai dama yana zuwa Dubai yana lalata da Hadiza Gabon, amma zamu baku labarin matakin shari'ah da aka dauka akan Zindikin da ya yiwa Malam kazafi nan da kwana uku zuwa biyu Insha Allah

Jama'a duk inda kuka ga labari don Allah ku gudanar da bincike kafin ku amince ko ku yanke hukunci, wato mun tsinci kanmu ne a wani irin mummunan yanayi na lalacewar aikin jarida a Arewa, wasu yara ne kanana s**a koyi dabi'ar kirkiran jaridun bogi, s**a samar da blog website na jaridun, sai su kirkiri labarin karya wanda zai ja hankali su saka don su sami kudi ta hanyar viewers daga Google AdSense

Don haka jama'a ku lura da wannan, kuma muna kira ga Gwamnati ta shigo cikin lamarin nan don daukar matakin shari'ah akan jaridun bogi, imba haka ba har yaki sai sun haddasa a cikin kasa ba da jimawa ba

Muna fatan Allah Ya tsare mana mutuncin Malam Isa Ali Pantami, Ya karemu daga sharrin jaridun bogi Amin

16/09/2021
Shugaban EFCC abdulrashid bawa ya yanki jiki yafadi yana tsaka da jawabi
16/09/2021

Shugaban EFCC abdulrashid bawa ya yanki jiki yafadi yana tsaka da jawabi

JITA JITA:rohoton ni sun fara nuni da cewa an kashe shugaban kungiyar ta, addan ci nan wato ISWAP wanda aka fi sani da A...
15/09/2021

JITA JITA:rohoton ni sun fara nuni da cewa an kashe shugaban kungiyar ta, addan ci nan wato ISWAP wanda aka fi sani da Abu mus,ab albarnawi

Buhari zai sake ciyo bashin sama da Dala biliyan 4
14/09/2021

Buhari zai sake ciyo bashin sama da Dala biliyan 4

An dawo raba ruwan zam zam a masallacin mazon Allah Wanda aka shafe shekaru biyu da dainawa
14/09/2021

An dawo raba ruwan zam zam a masallacin mazon Allah
Wanda aka shafe shekaru biyu da dainawa

Uwar gidan shugabab kasa muhammadu buhari ta caccaki ministan sadarwa Dr isa ali pantamiInda ta ce Acire tsoro ayi abind...
12/09/2021

Uwar gidan shugabab kasa muhammadu buhari ta caccaki ministan sadarwa Dr isa ali pantami
Inda ta ce Acire tsoro ayi abinda yadace.
Ko me hakan yake nufi?????
Muna tare da ra.ayoyinko

Mafarauta sun sami damar hallaka yan bindiga 83 a jihar  zamfara
04/09/2021

Mafarauta sun sami damar hallaka yan bindiga 83 a jihar zamfara

Shugaba muhammadu buhari ya bada umarni datse duk wani hanyar sadarwa na jihar zamfara wannan yabiyo bayan rashin tsaro ...
04/09/2021

Shugaba muhammadu buhari ya bada umarni datse duk wani hanyar sadarwa na jihar zamfara wannan yabiyo bayan rashin tsaro da ake fama dashi.

Address

Gombe State Behind GSU
Gombe

Telephone

+2348144408461

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gombe state media writers posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Gombe state media writers:

Share