Barde Mohammed

Barde Mohammed My name is Barde Mohammed I am in Gombe state tudun Wada Shamaki Ward near Gandu junior

25/03/2024

Happy Sunday every one

25/11/2023

Ya Allah kasa muyi kyakkyawan Karshe 🤲🙏🤲

25/11/2023

Allah kakaramana Son Annabi S🌹A🌹W

19/11/2023

Ya Allah kakaramana lafiya da zaman lafiya Alfarman Annabi da Qur ani 🤲🙏🤲

14-10-2023JIHAR GOMBE TA SAMU BABBAR LAMBAR YABO DA GIRMAMAWA TA FUSKAR CI GABAN KASA A ZAMANANCE.Jihar Gombe ta samu la...
14/10/2023

14-10-2023

JIHAR GOMBE TA SAMU BABBAR LAMBAR YABO DA GIRMAMAWA TA FUSKAR CI GABAN KASA A ZAMANANCE.

Jihar Gombe ta samu lambar yabo da girmamawa bayan zama da akayi a dakin babban Taro na International Conference Center Abuja, wanda hukumar Bureau For Public Reforms (BPR) ta bada wannan lambar yabo bisa nasara da ci gaba da aka samu a jihar Gombe musamman a fannin Fasaha da Kirkire Kirkire na Zamani.

Haka kuma hukumar GOGIS a jihar Gombe ta ciri lambar yabo mai girma a Nigeria akan jihar da tafi aiki akan Geographical Information System wanda D.G Hon. Kabiru Usman Hassan ya samu lambar girmamawa na "Distinguished GovTech Trailblazer'a Award"

Due Process na jihar Gombe itama ta samu wannan lamabar yabo mai girman gaske wanda MD Hon Babayola Mohammed Isa ya samu girmamawa na Distinguished GovTech Trailblazer's Award. University ta jihar Gombe ta ciri Tuta a cikin Takwarorinta dake Nigeria wajen Website Operation wanda V.C El-Naphati ya samu girmamawa an Distinguished Trailblazer's Award saboda nasara da ya samar a jami'ar da gudummawa wajen zamanantar da bangaren ilmi.

Wannan nasarori duk sun samu ne bisa salon jagoranci na adalci da gaskiya da Shugaban Kungiyar Gomnonin Arewacin Nigeria Dr. Muhammadu Inuwa Yahaya CON, (Dan Majen Gombe) ya keyi a fadin jihar Gombe, Gomna Yahaya lalle ka kafa muhimman Tarihi a jihar Gombe domin Gombe kullum rige rige takeyi da manyan jihohin Nigeria wajen nuna Bunkasa da Ci Gaba.

Gombe State APC Social Media Team

Masha Allah
28/06/2023

Masha Allah

Watch, follow, and discover more trending content.

𝗛𝗔𝗣𝗣𝗬 𝗕𝗜𝗥𝗧𝗛𝗗𝗔𝗬 🎂🎊🎉 𝗠𝗬  Boss🎂🎊🎉𝗛𝗮𝗽𝗽𝘆 𝗕𝗶𝗿𝘁𝗵𝗱𝗮𝘆 🎂🥳 𝘁𝗼 𝘆𝗼𝘂 𝗺𝘆 Boss 🎂🌹❤️𝗠𝘆 𝗚𝗼𝗱 𝗰𝗼𝗻𝘁𝗶𝗻𝘂𝗲 𝘁𝗼 𝗯𝗹𝗲𝘀𝘀 𝘆𝗼𝘂 𝘄𝗶𝘁𝗵 𝗺𝗮𝗻𝘆 𝗺𝗼𝗿𝗲 𝘆𝗲𝗮𝗿𝘀 𝘁𝗼 ...
14/09/2022

𝗛𝗔𝗣𝗣𝗬 𝗕𝗜𝗥𝗧𝗛𝗗𝗔𝗬 🎂🎊🎉 𝗠𝗬 Boss
🎂🎊🎉

𝗛𝗮𝗽𝗽𝘆 𝗕𝗶𝗿𝘁𝗵𝗱𝗮𝘆 🎂🥳 𝘁𝗼 𝘆𝗼𝘂 𝗺𝘆 Boss 🎂🌹❤️
𝗠𝘆 𝗚𝗼𝗱 𝗰𝗼𝗻𝘁𝗶𝗻𝘂𝗲 𝘁𝗼 𝗯𝗹𝗲𝘀𝘀 𝘆𝗼𝘂 𝘄𝗶𝘁𝗵 𝗺𝗮𝗻𝘆 𝗺𝗼𝗿𝗲 𝘆𝗲𝗮𝗿𝘀 𝘁𝗼 𝗰𝗼𝗺𝗲 𝗠𝗮𝘆 𝘆𝗼𝘂𝗿 𝗱𝗮𝘆 𝗯𝗲 𝘁𝗵𝗲 𝘄𝗶𝗻𝗱𝗼𝘄 𝘁𝗵𝗮𝘁 𝗼𝗽𝗲𝗻𝘀 𝗮𝗻𝗱 𝗻𝗲𝘃𝗲𝗿 𝗰𝗹𝗼𝘀𝗲 🤍❤️
𝗔𝗹𝗹 𝗜 𝘄𝗶𝘀𝗵 𝗶𝘀 𝗳𝗼𝗿 𝘂𝗿 𝗱𝗿𝗲𝗮𝗺𝘀 𝘁𝗼 𝗰𝗼𝗺𝗲 𝘁𝗿𝘂𝗲, 𝗜 𝘄𝗶𝘀𝗵 𝘆𝗼𝘂 𝗮 𝗹𝗶𝗳𝗲𝘁𝗶𝗺𝗲 𝗼𝗳 𝗵𝗮𝗽𝗽𝗶𝗻𝗲𝘀𝘀, 𝘀𝗺𝗶𝗹𝗲,🥰 𝗹𝗼𝘃𝗲,🤍 𝗮𝗻𝗱 𝘀𝗵𝗶𝗻𝗶𝗻𝗴 𝗳𝘂𝘁𝘂𝗿𝗲❤️
𝗛𝗮𝗽𝗽𝘆 𝗯𝗶𝗿𝘁𝗵𝗱𝗮𝘆 𝘁𝗼 𝘆𝗼𝘂 😍🥰 𝗚𝗼𝗱 Blessed
👉𝗡𝗼 𝗯𝗶𝗿𝘁𝗵𝗱𝗮𝘆 𝘄𝗶𝘀𝗵𝗲𝘀, 𝗴𝗿𝗲𝗲𝘁𝗶𝗻𝗴𝘀 𝗮𝗻𝗱 𝗺𝘀𝗴𝘀 𝗰𝗮𝗻 𝗘𝘅𝗽𝗿𝗲𝘀𝘀 𝘄𝗵𝗮𝘁 𝗜 𝘄𝗮𝗻𝘁 𝘁𝗼 𝘀𝗮𝘆 𝗜 𝗱𝗼𝗻'𝘁 𝘄𝗮𝗻𝗻𝗮 𝘄𝗿𝗶𝘁𝗲 𝗱𝗲𝗲𝗽 𝗯𝗶𝗿𝘁𝗵𝗱𝗮𝘆 𝗾𝘂𝗼𝘁𝗲𝘀 𝗯𝗲𝗰𝗮𝘂𝘀𝗲 𝗜 𝗰𝗮𝗻'𝘁 𝗳𝗶𝗻𝗱 𝘁𝗵𝗲 𝗯𝗲𝘀𝘁 𝗾𝘂𝗼𝘁𝗲 𝘁𝗵𝗮𝘁 𝘄𝗶𝗹𝗹 𝗲𝘅𝗮𝗰𝘁𝗹𝘆 𝗱𝗲𝗳𝗶𝗻𝗲 𝘆𝗼𝘂 ❤️ 🥰

Adalin Jagora farin jakada mai taimako Dan Allah na Alh muhammadu Inuwa Yahaya Dan Majen Gombe  Allah yamana jagora Alfa...
13/09/2022

Adalin Jagora farin jakada mai taimako Dan Allah na Alh muhammadu Inuwa Yahaya Dan Majen Gombe Allah yamana jagora Alfarman Annabi da qur ani 🙏🤲

Address

Tudun Wada Shamaki Ward
Gombe

Telephone

+2348064285803

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Barde Mohammed posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Barde Mohammed:

Share