Abban Imam

Abban Imam DANDADA DIGITAL SERVICES — Digital services: web design, social media & online marketing. Faceless tutorials, tips & case studies

Believe in yourself there's no limit to what you can achieve.

Gobara Akai a, Wani Gida Komai ya ƙone Yayi Baƙi Amman Banda Sunan Sa” Idan Kuka Lura Zakuga Sunan’ ƙara Wani Fari Yayi ...
06/04/2026

Gobara Akai a, Wani Gida Komai ya ƙone Yayi Baƙi Amman Banda Sunan Sa”

Idan Kuka Lura Zakuga Sunan’ ƙara Wani Fari Yayi fiye da Yadda Yake a, Baya 🥰🥰🥰

Ko wuta tana daraja sunan ka ya Rasulullah (S.A.W).

06/04/2026

Good morning friends.✋

02/12/2025
27/10/2025

Pi miners waiting for KYC

04/08/2025

Su fa Su ILU sun fito suyi KUDI ne bawai neman Kudi ba, KUDI Manyan Manya wanda zasu Sayi Manya Manyan Motoci da Gidaje.🤣

Wannan ganyen bishiyar darbejiya ne (NEEM), ake siyar dashi bai kai cikin tafin hannu ba a $1.79 a kasar America. Kusan ...
04/08/2025

Wannan ganyen bishiyar darbejiya ne (NEEM), ake siyar dashi bai kai cikin tafin hannu ba a $1.79 a kasar America. Kusan ₦3000 kenan a kuɗin Nigeria....🤣🤣🤣

Bari muga su wanene suke zaune a inuwar bishiyar darbejiya su turo mana hoto..?

BARKA DA RANA

Address

Gombe Biu Bye Pass
Gombe

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abban Imam posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share