Tijjaniya Nigeria

Tijjaniya Nigeria Falala Ce Daga Allah, Yana Badawa Ga Wanda Yaso.

𝙄𝙣𝙣𝙖 𝙇𝙞𝙡𝙡𝙖𝙝𝙞 𝙒𝙖 𝙄𝙣𝙣𝙖 𝙄𝙡𝙖𝙮𝙝𝙞 𝙍𝙖𝙟𝙞𝙪𝙣 Allahu Akbar Allah Ya Yiwa AkramakalLahu Malam Yakubu Sheka Babban Layi, Layin Malam ...
03/11/2024

𝙄𝙣𝙣𝙖 𝙇𝙞𝙡𝙡𝙖𝙝𝙞 𝙒𝙖 𝙄𝙣𝙣𝙖 𝙄𝙡𝙖𝙮𝙝𝙞 𝙍𝙖𝙟𝙞𝙪𝙣

Allahu Akbar Allah Ya Yiwa AkramakalLahu Malam Yakubu Sheka Babban Layi, Layin Malam Mai Mari Kano Rasuwa A Yau Lahadi.

الله اكبر اللهم اغفر له وارحمه واعف عنه بجاه مصطفى صلى الله عليه وآله وصحبه وسلم

✍️ SHEHI

𝙈𝙐𝙂𝙐𝙉 𝙉𝙐𝙁𝙄 Ya Ubangijin 𝘼𝙣𝙣𝙖𝙗𝙞 𝙈𝙪𝙝𝙖𝙢𝙢𝙖𝙙𝙪 Ka Kunyata Dukkan Masu Mugun Nufi Kan Prof. Ibrahim Maqari  Albarkar 𝘼𝙣𝙣𝙖𝙗𝙞 𝙈𝙪𝙝...
03/11/2024

𝙈𝙐𝙂𝙐𝙉 𝙉𝙐𝙁𝙄 Ya Ubangijin 𝘼𝙣𝙣𝙖𝙗𝙞 𝙈𝙪𝙝𝙖𝙢𝙢𝙖𝙙𝙪 Ka Kunyata Dukkan Masu Mugun Nufi Kan Prof. Ibrahim Maqari Albarkar 𝘼𝙣𝙣𝙖𝙗𝙞 𝙈𝙪𝙝𝙖𝙢𝙢𝙖𝙙𝙪 ﷺ

✍️ 𝙎𝙃𝙀𝙃𝙄

01/11/2024

𝘼𝙇𝙇𝘼𝙃 𝙔𝘼 𝙄𝙎𝘼 TSAKANINMU DA KU 🙏

Kun hana bayin Allah hakkinsu na zamowarsu Yan Nigeria,duk an zama 𝙈𝘼𝘽𝘼𝙍𝘼𝙏𝘼 an 𝙅𝘼𝙅𝙅𝙀𝙈𝙀

29/10/2024

KAI NE GATANMU

𝙈𝙐𝙃𝘼𝙈𝙈𝘼𝘿𝙐𝙍 𝙍𝘼𝙎𝙐𝙇𝙐𝙇𝙇𝘼𝙃

18/10/2024

Ya Hayyu Ya Qayyum Albarkar 𝘼𝙣𝙣𝙖𝙗𝙞 𝙈𝙪𝙝𝙖𝙢𝙢𝙖𝙙𝙪 ﷺ Ka Tsaya Min/Mana A Sha'anin Rayuwata/Rayuwarmu

18/10/2024

𝙈𝙐𝙃𝘼𝙈𝙈𝘼𝘿𝙐𝙍 𝙍𝘼𝙎𝙐𝙇𝙐𝙇𝙇𝘼𝙃
اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد اشرف الانبياء والمرسلين

16/10/2024

𝘿𝘼𝙈𝙐𝙒𝘼 :- Ya Ubangijin 𝘼𝙣𝙣𝙖𝙗𝙞 𝙈𝙪𝙝𝙖𝙢𝙢𝙖𝙙𝙪 Ka Yayewa Bayinka Masu Kyan Nufi Ga Bayinka Damuwarsu Don 𝘼𝙣𝙣𝙖𝙗𝙞 𝙈𝙪𝙝𝙖𝙢𝙢𝙖𝙙𝙪 ﷺ

22/09/2024

INA FARIN CIKI DA SAMUWARKA 𝙔𝘼 𝙍𝘼𝙎𝙐𝙇𝘼𝙇𝙇𝘼𝙃

Ya Hayyu Ya Qayyum Ka Dauki Raina Ina Farin Ciki Da Annabi Muhammadu ﷺ

20/09/2024

𝙎𝘼𝙇𝘼𝙏𝙄 GA SHUGABANMU 𝘼𝙉𝙉𝘼𝘽𝙄 𝙈𝙐𝙃𝘼𝙈𝙈𝘼𝘿𝙐 ﷺ BAYIN ALLAH

𝙈𝘼𝙐𝙇𝙐𝘿𝙄𝙉 NABIY : 𝙈𝙪𝙝𝙖𝙢𝙢𝙖𝙙𝙪𝙧 𝙍𝙖𝙨𝙪𝙡𝙪𝙡𝙇𝙖𝙝 ﷺ Sarkin Tausayi Da Jinkai Ya Kai Mai Jefa Bayin Allah Cikin 𝘽𝘼𝙆𝙄𝙉 𝘾𝙄𝙆𝙄 Ka Sani W...
09/09/2024

𝙈𝘼𝙐𝙇𝙐𝘿𝙄𝙉 NABIY : 𝙈𝙪𝙝𝙖𝙢𝙢𝙖𝙙𝙪𝙧 𝙍𝙖𝙨𝙪𝙡𝙪𝙡𝙇𝙖𝙝 ﷺ Sarkin Tausayi Da Jinkai

Ya Kai Mai Jefa Bayin Allah Cikin 𝘽𝘼𝙆𝙄𝙉 𝘾𝙄𝙆𝙄 Ka Sani Wallahi Babu Ruwan 𝘼𝙣𝙣𝙖𝙗𝙞 𝙈𝙪𝙝𝙖𝙢𝙢𝙖𝙙𝙪 ﷺ Da Kai Kuma Zaka Zo Ranar KIYAMA Ya Kore Ka.

Dalili Kuwa In Har Annabi Muhammadu ﷺ Zai Ce Zai Tsayawa 𝙆𝘼𝙁𝙄𝙍𝙄𝙉 𝘼𝙈𝘼𝙉𝘼 Da Kai Musulmi Ya Kashe Bisa Zalunci Ina Kuma Ga Ka Kashe Musulmi Bisa Zalunci ?

KA ISA KA TSAYA DA 𝘼𝙉𝙉𝘼𝘽𝙄 𝙈𝙐𝙃𝘼𝙈𝙈𝘼𝘿𝙐 ﷺ ALLAH NA MUKU 𝙎𝙃𝘼𝙍𝙄'𝘼 ?

WALLAHI MASU JEFA BAYIN ALLAH CIKIN BAKIN CIKI MUSAMMAN KASHE SU KO GARKUWA DA SU KO KWACE MUSU WAYA KO YANKAR SU DA MAKAMI KO 419 TABBAS RANAR KIYAMA ZAKU SHA MAMAKI DOMIN WALLAHI SAI 𝘼𝙉𝙉𝘼𝘽𝙄 𝙈𝙐𝙃𝘼𝙈𝙈𝘼𝘿𝙐 ﷺ YA YI 𝙎𝙃𝘼𝙍𝙄'𝘼 DA KU !

𝙔𝙖 Hayyu Ya Qayyum Bi 𝙍𝙖𝙝𝙢𝙖𝙩𝙞𝙠𝙖 Astaagiythu 🙏

✍️ 𝙎𝙃𝙀𝙃𝙄

08/09/2024

𝙔𝙖 𝘼𝙡𝙡𝙖𝙝 Ka San Damuwata Da Ta Bayinka Masu Kyan Nufi Don 𝘼𝙣𝙣𝙖𝙗𝙞 𝙈𝙪𝙝𝙖𝙢𝙢𝙖𝙙𝙪 ﷺ Ka Yaye Mana

05/09/2024

ALBARKAR ANNABI MUHAMMADU ﷺ Ya Hayyu Ya Qayyum Ka Yaye Mana Damuwarmu

Address

Gombe

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tijjaniya Nigeria posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share