Jewel Times

Jewel Times Jewel Times jarida ce data himmatu wajen kawo muku sahihan labarai, rahotanni da hirarrakin da s**a shafi rayuwarmu
(1)

14/08/2026

Neman taimako gun al'ummar Musulmi

14/08/2026

Yadda alarammomi da malaman islamiyyu s**a goyi bayan ɗan takaran gwamna na Jam'iyyar APC Dr. Jamil Isiyaku Gwamna, tare da jaddada godiya bisa ayyukan tsangayu da inganta lamurran almajirai da gwamnatin Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya ta yi.

13/08/2026

A wurinmu alaramma ya fi mai PhD - inji Gwamna Inuwa Yahaya

Gwamnan ta bakin shugaban ma'aikata na gidan gwamnati Alhaji Abubakar Inuwa Kari, ya bayyana haka ne a taron gamayyar ƙungiyoyin alarammomi, malaman tsangaya dana islamiyyu na Jihar Gombe yayin taronsu na godiya ga gwamnatinsa kan hidimarta ga almajirai.

Ƙungiyoyin sun kuma jaddada goyon baya ga ɗan takaran gwamna na APC Dr Jamil Isyaku Gwamna.

12/08/2026

Ku sha kuruminku, idan Dr Jamil ya zama gwamna kakarku ta yanke saka Gombawa - cewar Shafi'u Youth Leader

12/08/2026
Babban Daraktan Hukumar Haɗakar Ci Gaban ta Jihar Gombe Builder Mahmood Yusuf ya yi wannan tallafi ne a gidansa dake Kum...
11/08/2026

Babban Daraktan Hukumar Haɗakar Ci Gaban ta Jihar Gombe Builder Mahmood Yusuf ya yi wannan tallafi ne a gidansa dake Kumo.

11/08/2026

Baba Goje muke jira ya nuna mana alƙiblar da za mu bi a zaɓen 2027 - cewar Salisu Mai Walda Wuro Biriji

10/08/2026

Majalisar Zartaswar Jihar Gombe ta amince da bada kwangilolin ayyukan hanyoyi a garuruwan Ɓilliri da Kaltungo da kuɗinsu ya haura Naira biliyan 16.

09/08/2026

IQRA Integrated School Gombe ta yaye ɗalibai da s**a kammala karatun Alqur'ani mai girma...

08/08/2026

Makarantar IQRA Integrated School tana koyar da Haddan Alqur'ani da Larabci dama ɓangaren boko...

Ta yaye waɗanda s**a kammala Qur'ani a yau Asabar

Address

Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jewel Times posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Jewel Times:

Shortcuts

Share