INUWA 4+4 TV

INUWA 4+4 TV TV Channel

15/03/2023

Nasara Daga Allah

14/03/2023

"Mun dade muna jiran rana mai kamar ta yau, Alhamdulillah yau Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya ya cika alkawarin da yayi mana a shekaran 2019 lokacin da yazo neman kuri'un mu saboda haka bamu da dalilin baiwa wani kuri'un yankin mu yanzu ma domin aikin alkhairi da alkhairi a ke maida shi"

Cewar, Al'umman yankin Gabukka dake fadar jihar Gombe.

13/03/2023
11/03/2023
11/03/2023

Al'ummar Hayin Misau dake ƙaramar hukumar Akko suna godiya ga Mai girma Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya (Dan Majen Gombe).

"A tarihin Gombe babu Gwamnan da ya taɓa kula mu, sai Gwamna Inuwa" Inji mutanen Hayin Misau.

08/03/2023

Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya ya bayar da umarnin sayen babur dubu goma sha biyar (15,000) wa kungiyan yan achaba a Gombe.

08/03/2023

Tallafi Naira million dari biyar (500,000, 000) ga Yan Kasuwan Gombe wanda mai girma Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya (Dan Majen Gombe) ya bayar…

07/03/2023

: Tallafin Uwargidan Gwamnan jihar Gombe, Her Excellency Hajiya Asma’u Inuwa Yahaya ya fado karamar Hukumar gombe, yayin da mata suke godiya da fatan nasara ga mai girma Gwamna Inuwa Yahaya…

07/03/2023

: Tallafin Uwargidan Gwamnan jihar Gombe, Her Excellency Hajiya Asma’u Inuwa Yahaya ya fado karamar Hukumar gombe, yayin da mata suke godiya da fatan nasara ga mai girma Gwamna Inuwa Yahaya…

Address

Government Secondary School Gandu Street
Gombe
760214

Telephone

+2347063177943

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when INUWA 4+4 TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to INUWA 4+4 TV:

Share

Category