
16/05/2023
Sanarwa! Sanarwa!! Sanarwa!!!
Bayan Kammala Jarrabawar Shiga Makaranta Gaba Da Sakandari Wanda Alh Munir Dankwambo Yadauki Nauyin Yabiyawa Mutum 670 a Fadin Jahar gombe
Alh Munir Dankwambo Ya Amince Da Bada Tallafin Karatun Ga Mararsa Karfi A fadin Jahar Ta Bakin Wakilinsa Kuma
Shugaban gidauniyar Munir Dankwambo Comrade Zakariyyah Abubakar Kumo na sanar da wadanda s**a cin gajiyar samun JAMB na shekarar 2023 daga gidauniyarmu da sauran jama'a cewa yanzu haka mun bude link na bayar da tallafin karatun jami'a kyauta ga wanda s**a samu damar cin jarabawarsu ta JAMB.
2. Za a fara atisayen ne a ranar 15 ga Mayu 2023: mai sha'awa kuma ya samu maki sama da 150 a JAMB zai iya cika fom din.
3. Masu neman za su yi aptitude test da ya shafi fannin da s**a zaba. Za a sanar da ranar ta imel.
Dole ne a cika fom ɗin aikace-aikacen kafun ranar 29 ga Mayu 2023 a https://forms.gle/MtTY4VSQoLUqTPrh6.
Za a tuntubi masu neman da s**a cancanta.
Abubakar Ibrahim
Babban Sakatare
Domin: Shugaba