Jibwis social media bambam

Jibwis social media bambam Islamic preaching in sunnah

01/01/2024

Assalamu alaikum

AlhadulillahAnsauka lafiya.
07/09/2023

Alhadulillah
Ansauka lafiya.

Shugabanin IZALA sun tashi zuwa Birnin kebbi Domin halartan JanazaShugaban JIBWIS Sheikh Bala Lau, da Shugaban Malamai S...
07/09/2023

Shugabanin IZALA sun tashi zuwa Birnin kebbi Domin halartan Janaza

Shugaban JIBWIS Sheikh Bala Lau, da Shugaban Malamai Sheikh Dr. Jalo jalingo, sakataren kungiya Sheikh Kabiru Gombe, Sakataren tsare-tsare na majalisar agaji Sheikh Salisu Gombe. Sakataren marayu na kasa Alhaji Usman da sauran tawaga sun tashi zuwa Birnin kebbi domin samun janazan Sheikh Giro Argungu a garin Argungu. Allah ya sauke su lafiya. Amin

JIBWIS NIGERIA

Za'a gabatar da sallar janazan Marigayi Sheikh Abubakar Giro da misalin karfe biyu na rana (2:00pm). A masallacin Idin S...
06/09/2023

Za'a gabatar da sallar janazan Marigayi Sheikh Abubakar Giro da misalin karfe biyu na rana (2:00pm). A masallacin Idin Sarki dake garin Argungu a jahar kebbi, Naijeriya Insha Allah

Innalillahi wa Inna ilaihi Raji'unAllah ya yiwa Sheikh Abubakar Giro Argungu Rasuwa.Marigayin ya rasu ne bayan jinya da ...
06/09/2023

Innalillahi wa Inna ilaihi Raji'un

Allah ya yiwa Sheikh Abubakar Giro Argungu Rasuwa.

Marigayin ya rasu ne bayan jinya da yayi na 'dan lokaci a Birnin kebbi. Za'a masa sallar janaza Gobe alhamis insha Allah. Zamu sanar da lokaci nan gaba.

Daga Ibrahim Baba Suleiman
JIBWIS NIGERIA

30/08/2023

Innalillahi wa inna'ilaihi rajiun

Amadadin Majalisar Agaji ta Jihar Gombe Shugabanta Na jiha Alhaji Maigari Usman Malala yana mika sakon ta'aziyya tare da gayyatar Sallan Janaza.

A bisa rasuwar Kakar Malam Muhammad Abdulhamid Sakataren Ayyuka na Majalisar Agaji ta Jihar Gombe, za'a gabatar da Sallan Janaza yau Laraba a filin Police Barrack da misalin karfe 10:00am na safe

Muna Addu'ar Allah ya Jikanta ya gafartamata yasanya Alannah ta zamanto makomanta in tamu tazo Allah ya sa mucika da Imani.

JIBWIS Gombe
Social Media Directorate
30/08/2023

27/08/2023

Takitaccen Bayani daga Sheikh Abdullah Bala lau game da aikin da Malamai sukeyi na shiga tsakanin Sojoji da suke Mulki a jamhuriyar Nijer da kungiyar ECOWAS.

JIBWIS NIGERIA

A karo na biyu tawagar Malaman addinin Musulunci na Nijeriya sun ƙara ganawa da Janar Tchiani a fadar shugaban ƙasar Nij...
26/08/2023

A karo na biyu tawagar Malaman addinin Musulunci na Nijeriya sun ƙara ganawa da Janar Tchiani a fadar shugaban ƙasar Nijar

Duk dai a ƙoƙarin tawagar na lalubo hanyar samun cimma daidaito da sulhu tsakanin gwamnatin Sojan da ƙungiyar ECOWAS domin ganin an samu mafita ba tare da asarar rayuka, zubda jini, ko asarar dokiyoyi ba.

JIBWIS NIGERIA

Ta'aziyya: Ziyarar wakilai na kasa karkashin jagorancin Sheikh Farfesa Abdullah Saleh Pakistan, zuwa garin Gombe domin t...
26/08/2023

Ta'aziyya: Ziyarar wakilai na kasa karkashin jagorancin Sheikh Farfesa Abdullah Saleh Pakistan, zuwa garin Gombe domin ta'aziyyar rasuwar da akayi ma shugaban Jibwis na jahar Gombe, Sheik Salisu Muhammad Gombe, a garin Gombe. Bayan ta'aziyya Farfesa yaci gaba da wa'azi bayan sallar margib har zuwa Isha'i a cikin masallaci.

Sheikh Abdulbasir Isa Unguwar maikawo, Alh. Abdul Malik Diggi, Alh. Abba Yahaya Katsina, Alh. Abdulazeez Yuguda kwamanda, na daga cikin tawagar da s**a rufa ma Farfesa fakistan Baya.

Allah ya bada lada.

JIBWIS NIGERIA

Ta'aziyya! Ta'aziyya!! Ta'aziyya!!!Shugaban JIBWIS Sheikh Abdullah Bala Lau, a madadin kungiyar, na mika ta'aziya ga 'ya...
26/08/2023

Ta'aziyya! Ta'aziyya!! Ta'aziyya!!!

Shugaban JIBWIS Sheikh Abdullah Bala Lau, a madadin kungiyar, na mika ta'aziya ga 'yan uwa da iyalai, da al'ummar jahar Gombe baki daya bisa rasuwar Mahaifiyar Shugaban JIBWIS na jahar Gombe, Injiniya Salisu Muhammad Gombe.

Mahaifiyarsa ta rasu a daren juma'a, itama mahaifiyarta wato kakarsa ta rasu a safiyar juma'a, inda aka hadasu aka musu sallar janaza bayan sallar juma'a a masallacin JIBWIS dake Unguwar Bolari a cikin garin Gombe. Tabbas anyi babban rashe-rashe kuma a lokaci guda, kuma haka Allah ya tsara abunsa.

Shehin malamin yayi addu'ar Allah ya jikansu da rahama, ya kyautata makwanci, ya bada hakurin rashi, ga iyalai da sauran 'yan uwa tare da fatan Allah ya hadamu a jannatul fir'dausi baki dayan mu. "inji shi".

JIBWIS NIGERIA

Innalillahi wa inna'ilaihi rajiunإن لله ما أخذ وله ما أعطى وكل شيء عنده بأجل مسمىAmadadin Kungiyar JIBWIS ta Jihar Gombe...
24/08/2023

Innalillahi wa inna'ilaihi rajiun

إن لله ما أخذ وله ما أعطى وكل شيء عنده بأجل مسمى

Amadadin Kungiyar JIBWIS ta Jihar Gombe Shugabanta Na jiha Engr Salisu Muhammad Gombe yana gayyatar Sallan Janaza.

Bisaga rasuwar Hajiya Umma Mahaifiyar Shugaban Kungiyar JIBWIS ta Jihar Gombe Alhaji Salisu Muhammad Gombe, za'a gabatar da Sallan Janaza Gobe Jumma'a Bayan idar da Sallan Jumma'a a Masallacin Jumma'a na Bolari a nan Jihar Gombe.

Muna addu'ar Allah yajikanta yagafarta mata ya sanya Aljannah tazamto makoman ta in tamu tazo Allah yasa mucika da Imani.

JIBWIS Gombe
Social Media Directorate
24/08/2023

09/08/2023

Innalillahi wa'inna ilaihirajiun😭😭😭😭😭

RUFE TAFSEER NA SHEIKH MOHAMMED USMAN BALARABE SOKOTO RAMADAN TAFSEER 1444AH@2023.                     NO: 027Sheikh:MUH...
19/04/2023

RUFE TAFSEER NA SHEIKH MOHAMMED USMAN BALARABE SOKOTO

RAMADAN TAFSEER 1444AH@2023.

NO: 027

Sheikh:
MUHAMMAD USMAN BALARABE SOKOTO

Tareda:
ALARAMMA MUSA IDRIS DAN BAIWA

Kai Tsaye Daga jibwis bambam BAKIN KWALBATI

Ku Isar Zuwa Ga Waɗanda Suke Nesa Domin Tarayya Acikin Lada.🤲

📹Jibwis Social Media Bambam
✍ Muhammad yunusa muhammad

Address

Gombe

Telephone

+2349051086961

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis social media bambam posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Jibwis social media bambam:

Share