Zauren Blockchain

Zauren Blockchain Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Zauren Blockchain, Digital creator, Gombe.

Yanzu  Dai Sunwave komai yadawo Normal Babu Matsalar OTPDuk mai Niyya zai iya farawa yanzu https://sunwavestoken.com/
22/06/2024

Yanzu Dai Sunwave komai yadawo Normal Babu Matsalar OTP

Duk mai Niyya zai iya farawa yanzu

https://sunwavestoken.com/

Sabon project daga ice networkDa farko zaka sauke app din su play store Mai suna (SUNWAVE)Sayi kayi register da email na...
19/06/2024

Sabon project daga ice network

Da farko zaka sauke app din su play store Mai suna (SUNWAVE)

Sayi kayi register da email naka

Wajan referral ka saka wannan =. Abubakar

Allah bamu sa' a
https://sunwavestoken.com/

19/06/2024

Ma Sha Allah Crypto nata Samun karbuwa a Arewacin Nigeria

Ga wani da zafi Zafinsa Har Exchanger ne dasu ta kansu a daure a fara da wuri.
21/05/2024

Ga wani da zafi Zafinsa Har Exchanger ne dasu ta kansu a daure a fara da wuri.

$VERTUS Mining dinnan in shaa Allah shima zamu samu alkhairi sosai ta silalsa anan gaba! Domin kullum Community dinsu ka...
12/04/2024

$VERTUS Mining dinnan in shaa Allah shima zamu samu alkhairi sosai ta silalsa anan gaba! Domin kullum Community dinsu kara girmama yakeyi. Zuwa yanzu:

Twitter Handle Dinsu: 125K Followers
Telegram Channel Dinsu: 224K Members
Miners Worldwide Dinsu: 300K+

Community shine babban abunda yake daga darajar project yanzu a wannan lokacin ya samu karbuwa a idon duniya! Koda project karami indai akwai Community babba in shaa Allah akan iya samun alkhairi dashi sosai.

Dan haka, kayi kokarin farawa tun yanzu kafin ayi nisa sosai a tafiyar ga link nan a gasa:

t.me/vertus_app_bot/app?startapp=6246908637

Kawai kana shiga zaka fara, babu wahala koda bakayin Crypto nasan in shaa Allah zaka iya farawa. Allah ubangiji yasa mudace.

π’π€ππŽπ πŒπˆππˆππ† 𝐀 πŠπ€π π“π„π‹π„π†π‘π€πŒ 𝐍𝐀 ππŽπ‚πŠπ„π“ π…πˆ πŸ”₯:β–ͺ️Kamar dai notcoin shima wannan akan Ton blockhain yake.Domin farawa ga link...
11/04/2024

π’π€ππŽπ πŒπˆππˆππ† 𝐀 πŠπ€π π“π„π‹π„π†π‘π€πŒ 𝐍𝐀 ππŽπ‚πŠπ„π“ π…πˆ πŸ”₯:

β–ͺ️Kamar dai notcoin shima wannan akan Ton blockhain yake.

Domin farawa ga link ayi Faka-Faka : πŸ‘‰ https://t.me/pocketfi_bot/Mining?startapp=7131966050

Allah ya bamu sa’a 🀲

05/04/2024

A halin yanzu bana sha'awar sayar da coin duk ribar da zai bani. A hankali a hankali na kusa daina yin trading gaba daya. Duk kudin da na samu cryptocurrencies nake saye na yi holding. Akwai wallets din da na goge su ma domin bana son ganin coins din ballantana na yi sha'awar sayarwa sai nan da shekaru da yawa.

Danasanin da nayi na rashin holding a shekarun baya ba zan yarda na sake maimaita wannan kuskuren ba.

Koda na samu riba ba zan sayar ba domin na yi imanin babu abinda zan saya a cikin kadarorin zahiri da zasu bani ribar da coins din zasu bani idan na barsu.

Bana damuwa da saukar farashi domin ba sayarwa zan yi ba, sannan bana damuwa da hauhawar farashi domin ba sayarwa zan yi ba.

A gaba daya Bincikena da kwarewata a cryptocurrency na gane indai ba long term investment ka yi ba a matsayinka na dan Crypto komai kayi asara ka yi. Duk ribar da kake ci kana sayar da coins to faduwa ce a gareka idan da ka bar coin naka zuwa lokaci mai tsayi.

Amma ba kuskure ba ne mutum ya dinga yin trading domin samun na kashewa da biyan bukatu saboda bakan ne ma zai sanya masa hakurin yin holding. Amma kada riba ta sanya ka zauna baka da coin a wallet naka.

Late Nasir I. Mahuta

Allah ya masa rahama yagafarta masa ameen

Address

Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zauren Blockchain posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share