05/11/2025
Assalamu Alaikum yan uwana Masoya Manzon Allah s.a.w Yau Laraba 14/05/1447 Wanda Yazo Daidai Da 05/11/2025 Ga Wasu Daga Cikin Maulidai Kamar Haka:-
1- Iyalen Gidan Alh Aji Tongo Unguwar Manawachi Yamma Da Gidan saman Alh Isa waja Gombe.
2- Makarantar markazul Islam sheikh Adamu chilo Unguwar Arawa B layin Giginya Gombe.
3- Maulidin Fasihul lisani Unguwar Herwa Gana Makarantar Da'u Islam Gombe.
Maulidi ne Na Zawiyar Harazimiyya Gombe
Daga karfe 08:00pm Na Dare zuwa Abunda ya sauwaqa.
Allah yabada Ikon Halarta Ameen
Duk wanda Baisamu Halartaba Muna Buqatar Adduarsa.
Sanarwa Daga:
*_Muhammad Auwal Isah Ibrahim wuro Bokki_* Gombe.
*_Maulud Committee Media Team Gombe_*
Tijjaniyya Media News
Idan Akwai Mai Labarin Maulidi Ya Sanar Damu Saboda Zamu Gayyaci wasu