BARKA HAUSA TV

BARKA HAUSA TV Series films, short videos,and Advertising

Abum mamaki baya karewa
17/08/2026

Abum mamaki baya karewa

15/08/2026
SHUGABAN IZALA YQ BADA ZABINSA NA ZABEN GOVERNOR GOMBE STATE
14/08/2026

SHUGABAN IZALA YQ BADA ZABINSA NA ZABEN GOVERNOR GOMBE STATE

Malam kabiru Gombe da Jamilu isyaku gomna kenan
14/08/2026

Malam kabiru Gombe da Jamilu isyaku gomna kenan

HMM HAKAN YANA NUFIN MEYE KENAN?
14/08/2026

HMM HAKAN YANA NUFIN MEYE KENAN?

15/04/2026

An K**a Wasu Matasa Su Uku Da Laifin Sace Kayan Cikin Na'urar Taransifoma A Yankin Bade Dake Jihar Yobe

15/04/2026

Zaben 2027 Ba Tsakanin ADC Ba Ne Da APC, Tsakanin 'Yan Nijeriya Ne Da 'Yañ Kùngiyaŕ Màfìyà, Inji Hajiya Naja'atu Muhammad

15/04/2026

Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya kuma jadadda cewa gwamnati na nan kan kudurinta na kare rayuka da dukiyoyin al'umma

15/04/2026

Farfesa Ali Isa Pantami, tsohon Ministan Sadarwa da Tattalin Arziƙin Dijital, ya bayyana aniyarsa ta goyon bayan Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu a zaɓen 2027, inda ya ce zai tabbatar ya kawo masa cikakken goyon bayan al’ummar Jihar Gombe.

Pantami ya yi wannan furuci ne yayin wata ganawa da magoya bayansa, inda ya jaddada cewa ya sha alwashin yin aiki tukuru domin ganin Tinubu ya samu nasara a karo na biyu.

A cewarsa, manufofi da tsare-tsaren da gwamnatin Tinubu ke aiwatarwa suna da matuƙar muhimmanci ga ci gaban ƙasa, don haka ya dace a ba shi damar ci gaba da mulki.

Ya kuma buƙaci al’ummar Gombe da su haɗa kai su marawa shugaban ƙasa baya, yana mai cewa wannan ne hanya mafi dacewa domin tabbatar da dorewar ci gaba da zaman lafiya a Najeriya.

Wannan mataki na Pantami na zuwa ne a daidai lokacin da ake ci gaba da samun muhawara kan shirye-shiryen zaɓen 2027 a faɗin ƙasar.

Address

Bolari Central Mosque
Gombe
760222

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when BARKA HAUSA TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to BARKA HAUSA TV:

Shortcuts

Share