16/10/2025
MIRACLES OF THE QUR'AN Part 6
(The Expanding Universe)
Faɗaɗar Sararin Samaniya
وَالسَّمَاءَ بَنَيْنَاهَا بِأَيْيْدٍ وَإِنَّا لَمُوسِعُونَ
“And the heaven We constructed with strength, and indeed, We are [its] expander.”
(Adh-Dhariyat: 47)
English Explanation
____________________
In the 20th century, scientists discovered something astonishing, the universe is constantly expanding.
Galaxies are moving away from each other, and space itself is stretching over time.
This became one of the most significant discoveries in modern cosmology.
Yet, over 1400 years ago, the Qur’an had already stated it clearly:
We are [its] expander (وَإِنَّا لَمُوسِعُونَ)
This Arabic word “lamūsi‘ūn” literally means “We are expanding it.”
At a time when people believed the sky was fixed and unchanging, the Qur’an declared that it was in motion and expansion — a truth confirmed only centuries later by the likes of Edwin Hubble and modern astronomy.
This verse shows that the Qur’an speaks with the knowledge of the Creator, not of a human being living in the desert.
Bayanin Hausa
_______________
A cikin ƙarni na 20, masana kimiyyar taurari sun gano abin mamaki sararin samaniya yana faɗaɗa kullum.
Taurari da taurarin-galaxy suna rabuwa daga juna, sararin kansa kuma yana ƙaruwa.
Sai dai shekaru fiye da 1400 da s**a gabata, Al-Qur’an ya riga ya faɗi hakan da kalma ɗaya mai ma’ana sosai:
Kuma lalle Mu masu faɗaɗa shi ne(وَإِنَّا لَمُوسِعُونَ)
Kalmar “lamūsi‘ūn” a harshen Larabci tana nufin “masu faɗaɗawa”,wato Allah ne ke ci gaba da faɗaɗa sararin.A lokacin da mutane suke tunanin cewa sararin yana tsaye, Qur’an ya bayyana cewa yana motsi, yana faɗaɗa.Sai bayan ƙarni-ƙarni kimiyya ta tabbatar da hakan.Wannan ayar tana nuna cewa wanda ya saukar da Qur’an shi ne mahaliccin sammai da ƙasa, wanda yake sane da sirrin halittarsa.
Lesson / Darasi
________________
English👉Science discovers facts; the Qur’an revealed them long before.
Hausa👉Kimiyya tana gano abin da Allah ya faɗa tun da dadewa a cikin Al-Qur’an.