Arewa News

Arewa News Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Arewa News, Media/News Company, Pantami, Gombe.

10/05/2023

🚨🚨 20 Year Old - Eduardo Camavinga Has Completed Club Football! 🤯🤯🏆🏆🏆🏆🏆🏆

✅ La Liga
✅ Champions League
✅ Copa del Rey
✅ Supercopa de España
✅ Club World Cup
✅ UEFA Super Cup

Camavinga has now won EVERY TITLE with Real Madrid since joining the club in 2021! 🤯✨

He has become The Youngest Player in Real Madrid's History to WIN ALL 6 trophies. 🏆⭐️

WHAT A TALENT. 🤍😍🔥

Malamin lissafi ya shigo Aji, ya tarar wasu daga cikin ɗalibai sun kafe kujerar da zai zauna a jikin dirkar da take sama...
10/05/2023

Malamin lissafi ya shigo Aji, ya tarar wasu daga cikin ɗalibai sun kafe kujerar da zai zauna a jikin dirkar da take saman ajin.

Ya kalla ya yi murmushi ba tare da ya ce uffan ba, ya rubuta akan Allo: Test, 15min, 30marks.

Q1. Lissafa tazarar da take tsakanin kujerar zuwa ƙasa a ma'aunin 'centimetre' (1 Mark).

Q2. In ka kalli kujerar ta bangaran dama, a kusurwa (Angle) ta nawa ta maƙale. Ka ƙarfafi amsarka da ƙwararen hujjoji (1 Mark)

Q3. Rubuta sunan ɗalibin da ya kafe kujera a sama da kuma waɗanda s**a taimaka masa. (28mark)

MUHAWARÀ: Shiñ A Matsayin Ka Na Saurayí Zaka Iya Auran Sa’ar Mamarka A Yawan Shekarù Koda Bata Da   Kudí ?Please follow
10/05/2023

MUHAWARÀ: Shiñ A Matsayin Ka Na Saurayí Zaka Iya Auran Sa’ar Mamarka A Yawan Shekarù Koda Bata Da Kudí ?
Please follow

Address

Pantami
Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share