15/08/2026
A yau manhajar Telegram ke cika shekaru 13 da wanzuwa a Duniya a cikin waɗan nan shekarun Telegram ya kasance cikin Manhajoji wato Apps guda 10 da aka fi Download a Duniya cikin shekaru 7 zuwa 5 da s**a gabata
A yanzu Telegram ya kasance cikin manƴan Manhajojin da aka fi anfani da su a Duniya san nan yana ɗauƙe da fasahohi na ban mamaki sai dai Telegram na fiskantar ƙalubale da matsi daga Gomnatocin manƴan ƙasashen Duniya shin me zaku iya tinawa a dangane da Telegram shin kuna ganin Samuwar Telegram ci gaba ne ga Duniyar fasaha
Happy birthday Telegram 🎉