
03/03/2025
2025|1446: RAMADAN TAFSIR KARO NA SHA DAYA(12), RANA TA FARKO(1).
A GOMBE.
Ayau 3/March/2025, 3/Ramadan/1446 aka shiga rana ta farko da fara haska tafsirin Jagoran Harka Sayyid Ibrahim Ya'qub El-Zakzaky(H), karo na (12) a da'irar gombe.
Tafsirin wanda aka saba gabatar wa duk shekara tsawon shekara sha biyu (12) kenan a da'irar gombe. tare da Al-ummar gari.
Inda Jagora Sayyid Ibrahim Yaqoub El-Zakzaky(H) yayi akan Bismillah
Bayan kammala kallon tafsir dinne Wakilin Sayyid Ibrahim Ya'qub El-Zakzaky(H) Sheikh Muhammad Adamu Abbare ya rufe kallon da Addu'a.tare da jan hankalin Yan'uwa akan suyi abunda da ya kawo su, domin sauraren Jagora(H)
'irar Gombe Media
-3/March/2025
-3/Ramadan/1446