Zawiyya Bolari Gombe

Call Directions Contact the business

Zawiyya Bolari Gombe for Faidha activities.

Maulidin SHEHU TIJJANI RTA na zawiyar Maulana Sheikh Ahmad Bolari Gombe, Rnar talata In sha Allah.A Masallachin Baban mu...
31/07/2026

Maulidin SHEHU TIJJANI RTA na zawiyar Maulana Sheikh Ahmad Bolari Gombe, Rnar talata In sha Allah.

A Masallachin Baban mu Alhaji Isiyaku Gwamna.

Sauran bayani na jikin poster👇🏻

18/06/2026

Salam alaikum!

Da izinin maulana Khalifa an fitar da kalan aikin zawiya na maulidin bana, farar shadda ko yadi, aikin ma fari.

Muna dinkawa da komai da komai

Yadi akwai 30,000
Yadi akwai 35,000
Shadda 50,000
Shadda 60,000

Muna saida aikin zallah 8,000

Ku Kira📞
08031124146

Ziyarar Maulana Shareef Umar Haidara Zawiyar Sheikh Salisu Imam Yalanguruza Gombe.
12/04/2026

Ziyarar Maulana Shareef Umar Haidara Zawiyar Sheikh Salisu Imam Yalanguruza Gombe.

25/03/2026
Maulana❤️🕋🕌
25/03/2026

Maulana❤️🕋🕌

20/03/2026

Zikirin juma’a at Zawiyar Bolari Gombe

A madadin zawiyar Maulanmu Shehikh Ahmadu Bolari Gombe karkashin jagoranchin Khalifa Tijjani Bolari, muke miqa saqon taa...
16/03/2026

A madadin zawiyar Maulanmu Shehikh Ahmadu Bolari Gombe karkashin jagoranchin Khalifa Tijjani Bolari, muke miqa saqon taaziya ga dukkan yan’uwa bisa wafatin Khalifan Sheikh Adamu Dankyallori (Khadimul qur’an) Sheikh Alhaji Basheer Dankyallori.

Allah ya jaddada rahama garesu.

Barka da juma’a!
13/03/2026

Barka da juma’a!

Address

Bolari West Gombe
Gombe

Telephone

+2348031124146

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zawiyya Bolari Gombe posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Zawiyya Bolari Gombe:

Shortcuts

Share

Category