
20/02/2025
Waye Shareef Ummar Haidara(R.t.a) ?
β
Bismillah Rahmanin Raheem.
Shareef Ummar Haidara Shareefine Jikan Manza Allah(S.a.w) Tabangaran Sheikh Ahmad Tijjani(R.t.a)
β
Kuma Jikanena Maulanmu Sheikhul Islam Alhaji Ibrahim Niasse (R.t.a) π
Tatsatson Maulatuna Syda Ummulkhairi Sheikh Ibrahim Inyass Rta.
Iatane Tahaifi Shareef Ummar Haidara R t a.
Shiyasa Muke Masa Lakabi Da 3.In 1.
β
Wannan Dukkan Karamane Na MaULANMU SHEIKHUL ISLAM.
Allah Yabamu Albarkachinsu