Kannywood Media

Kannywood Media Aisha Humairah
(5)

15/04/2026

Best Risk Game 🎯🦁 🐍




























Kana Sona ❤️ Kuma Zakamin Soyayya ta Gaskiya Idan Nayima ka?
07/04/2026

Kana Sona ❤️ Kuma Zakamin Soyayya ta Gaskiya Idan Nayima ka?

Bari muga yan farin gida 👀👀👀👀
04/03/2026

Bari muga yan farin gida 👀👀👀👀

Ku yayyafe min ruwa😭😩tsakani ga Allah Taloli suna cimin kudi😩na Zaria shaddodi uku ne kawai 75k yanxu na tura 60k harda ...
04/03/2026

Ku yayyafe min ruwa😭😩tsakani ga Allah Taloli suna cimin kudi😩na Zaria shaddodi uku ne kawai 75k yanxu na tura 60k harda bada hakuri shi wan chan Alin kuma 25k lace daya ne 😩yanxu duk na kasa bacci saida na kacaccala kudade na😩
gaskiya idan Allah ya kaimu bayan sallah zan fara koyan dinki

Saida nace malam jaace? yace jawurrr 🤔😳😂
25/02/2026

Saida nace malam jaace? yace jawurrr 🤔😳😂

Katin 500 ko transfer 500 cash ga mutum 4  Wanda sukayi comment yyi 10mnt ba wanda yamasa reply.🎉🥳🥳Ina cikin comment ina...
22/02/2026

Katin 500 ko transfer 500 cash ga mutum 4 Wanda sukayi comment yyi 10mnt ba wanda yamasa reply.🎉🥳🥳

Ina cikin comment ina dubawa inde Yyi 10mnt nida kaena xanmaka mgn inde baka raena 500 Ba. Ayi cikin raha please 🙏

Nisa’u Wai haka ne ???
21/02/2026

Nisa’u Wai haka ne ???

Wadannan sune mata 3 da sukayi trending a kauyawa day wacce tafi burgeku?
18/02/2026

Wadannan sune mata 3 da sukayi trending a kauyawa day wacce tafi burgeku?

Barka Da Wanann Lokaci Masoya Annabi 🙏Inayima Kowa Fatan Alkhairi Masoya 🥰
27/01/2026

Barka Da Wanann Lokaci Masoya Annabi 🙏

Inayima Kowa Fatan Alkhairi Masoya 🥰

Address

Gombe

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kannywood Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Kannywood Media:

Share