
24/06/2024
YESCOIN
Victor shine Marketing advisor sannan kuma content manager na Ton Blockchain wanda akayi launching Notcoin akansa, yayi wannan magana a shafinsa na Twitter, yace 👇
"Ba za'a sake samun wani sabon coin irin Notcoin ba, Notcoin guda daya ne tilo, amma za'a samu Yescoin (wanda muke mining dinsa yanzu)"
Abinda Victor yake nufi Notcoin shine tsarin mining na tap-to-earn na farko da yazo akan Telegram, sannan Yescoin kuma shine yazo da tsarin mining na slide-to-earn karo na farko a Telegram
Victor yana bamu satar amsa ne akan cewa lallai mu rike wa mining din Yescoin mai kalar ruwan dorawa wuta wanda shima Yescoin za'ayi launching dinsa akan Ton Blockchain ne, duk wan da ya san bai fara mining Yescoin ba ga link 👇 https://t.me/theYescoin_bot/Yescoin?startapp=z1IwI1
Allah Ya sa mu dace