Taskar Hausa Fasaha

Taskar Hausa Fasaha Tarihi Da Labarai

13/08/2025

Ko kun lura cewa yanzu rashin gaskiya da adalci ya zama gama-gari? Mutane ba sa ƙorafi lokacin da aka yi rashin adalci, amma kuma zaka ji su suna ƙorafi yayin da aka yi adalci

10/08/2025

To Jama'a Na Samo Muku Mijin Ku Godewa Allah 🤣😃

Farashin Kayan Abinci A Kasuwn Hatsi...!!!Farashin Kayan  Abinci A Kasuwan Hatsii Dake buni yadi Karamar Hukumar gujba L...
10/08/2025

Farashin Kayan Abinci A Kasuwn Hatsi...!!!

Farashin Kayan Abinci A Kasuwan Hatsii Dake buni yadi Karamar Hukumar gujba LGA Yobe State A Yau juma' 01/08/2025

1. Yayan tafasa ........
2. Dawa Kwakwai buhu 37k 38k 40k
3. Wake Fari buhu 60k 62k
4. Wake Jah buhu 75k 70k
5 Masara buhu 35k 36k 37k
6. Gangala (Gujjiya) ...
7 Dawa Na lodi buhu 24k 26k 28k 30k

Amman dagayanayin Buhu komai Shi yakesaida kanshi

A yau, rahotannin da muke samu daga kasuwar Giwa, daya daga cikin manyan kasuwannin kayan gona a jihar Kaduna, sun bayya...
03/08/2025

A yau, rahotannin da muke samu daga kasuwar Giwa, daya daga cikin manyan kasuwannin kayan gona a jihar Kaduna, sun bayyana sauye-sauyen farashin kayan abinci da dama kamar haka:

- *Masara:* Naira 37,000 zuwa 38,000
- *Dawa:* Naira 38,000 zuwa 39,000
- *Shinkafa (bada):* Naira 40,000 zuwa 42,000
- *Dauro:* Naira 58,000 zuwa 59,000
- *Farin Wake (Zapya):* Naira 80,000 zuwa 85,000
- *Farin Wake (Misra):* Naira 80,000 zuwa 83,000
- *Waken Soya:* Naira 68,000 zuwa 70,000

Wannan sauyin farashi na ci gaba da nuna yadda kasuwannin kayan gona ke amsa tasirin yanayi da tattalin arziki na kasa baki daya.

Al’umma na ci gaba da addu’ar samun sauƙin rayuwa, inda wasu ‘yan kasuwa da manoma ke roƙon Allah da ya h**e wa kowa abin siya da arziki mai albarka.

Ina Kuke Ana Tambaya
31/07/2025

Ina Kuke Ana Tambaya

Waye Zai Fada Mana Nan Ina Ne A Kano?
31/07/2025

Waye Zai Fada Mana Nan Ina Ne A Kano?

20/07/2025

Address

Dawaki
Gombe

Telephone

07085057742

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Taskar Hausa Fasaha posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share