Kangiwan Gombe

Kangiwan Gombe Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kangiwan Gombe, Digital creator, Gombe.

Today's date is Friday 24th Muharram 1445H /11th August 2023ALHAMDULILLAH it's Jummu’a, don’t forget the Sunnah's of the...
11/08/2023

Today's date is Friday 24th Muharram 1445H /11th August 2023

ALHAMDULILLAH it's Jummu’a, don’t forget the Sunnah's of the day, especially reciting Surat Al-Kahf and saying salat upon the prophet ﷺ

Jumma'at Mubaraq Kangiwan Gombe na I 👑🤲🏾👑🤲🏾

 Ya ALLAH Muna Roqonka Ka Kara Mana Son Annabi Muhammadu (S.A.W), Allah Yasa Mudace Duniya Da Lahira,  Allah Ya Kara Bam...
10/08/2023



Ya ALLAH Muna Roqonka Ka Kara Mana Son Annabi Muhammadu (S.A.W), Allah Yasa Mudace Duniya Da Lahira, Allah Ya Kara Bamu Lafiya Da Zaman Lafiya, Allah Yasa Lahiran Mu Tafi Duniyan Mu.

Ina Muku Fatan Alkhairi Da Kuma Barka Da Safiya.

Innalillahi wainna Ilaihirraji'un 😭💔
01/08/2023

Innalillahi wainna Ilaihirraji'un 😭💔

Juma'at Mubarak 🕋📿💥
28/07/2023

Juma'at Mubarak 🕋📿💥

KANGIWAN GIDAN BUBAYERO NA FARKO👑🐘✊
23/07/2023

KANGIWAN GIDAN BUBAYERO NA FARKO👑🐘✊

 A Madadin Shin Kansa Da Iyalansa Alh. Dr. Aliyu Hammadu Abubakar Kangiwan Gombe  na I Yana Farin Cikin Taya murna ga  A...
16/07/2023



A Madadin Shin Kansa Da Iyalansa Alh. Dr. Aliyu Hammadu Abubakar Kangiwan Gombe na I Yana Farin Cikin Taya murna ga Alh. Ahmed Abubakar Walama Bisa Tabbatar Masa Da Sarautar SARKIN MALAMAN GOMBE da Kuma Alh.Muhammaed Adamu Abubakar Damori a matsayin SARKIN DOKAN GOMBE Wanda Mai Martaba Mai Daraja Ubankasa Alh. Dr. Abubakar Shehu Abubakar III CFR SARKIN GOMBE ya tabbatar musu a jiya sabar 27-12-1444AH.

A Gaskiya Mai Martaba Ubankasa Ya Ajiye Kwarya A Dai-Dai Gurbinta, Muna Addu'a Da Fatan Allah Ya Tayashi Riko, Allah Yasa Albarka,Amin🤲
Allah Ya Karawa Sarki Yawan Nasarori.
Allah Yaja Zamanin Sarki
Allah Ya Karawa Sarki Daraja Da Daukaka
Allah Ya Karawa Sarki Lafiya Da Imani
Allah Ya Taimaki Sarki
Allah Ya Kara Daukaka Masarautar Bubayero
Ran Sarki Ya Dade ✊

Mai girma Kangiwan Gombe  na farko Dr. Aliyu Hammadu Abubakar yana mika sakon barka da Sallah ga Mai Martaba Sarkin Gomb...
04/07/2023

Mai girma Kangiwan Gombe na farko Dr. Aliyu Hammadu Abubakar yana mika sakon barka da Sallah ga Mai Martaba Sarkin Gombe Alh.Dr. Abubakar Shehu Abubakar III, CFR Da Dukkan Yan uwansa Hakimai da sauran jamaa da masoya na kasar Bubayero da fatan anyi Sallah lafiya Allah ya shi maimaita mana, Allah ya karawa Sarki lafiya da nisan kwana mai albarka Ameen thumma Ameen👏👏

Mai girma Kangiwan Gombe na farko Dr. Aliyu Hammadu ya taya 'yan uwa masoya Mai Martaba Sarkin Gombe murnar barka da sal...
28/06/2023

Mai girma Kangiwan Gombe na farko Dr. Aliyu Hammadu ya taya 'yan uwa masoya Mai Martaba Sarkin Gombe murnar barka da sallah da fatan Allah ya maimaita mana👏👏

Allah ya maimaita mana💥🙏
28/06/2023

Allah ya maimaita mana💥🙏

Mai girma Kangiwan Gombe👑👑 Dr. Aliyu Hammadu ya iso masallacin domin gabatar da sallah idi.Allah ya maimaita mana ya nun...
28/06/2023

Mai girma Kangiwan Gombe👑👑 Dr. Aliyu Hammadu ya iso masallacin domin gabatar da sallah idi.

Allah ya maimaita mana ya nuna mana shekaru masu zuwa.👏👏

Mai girma kangiwan Gombe 👑👑 Dr. Aliyu Hammadu ya shirya domin tafiya masallacin domin gabatar da sallah idi.Allah ya mai...
28/06/2023

Mai girma kangiwan Gombe 👑👑 Dr. Aliyu Hammadu ya shirya domin tafiya masallacin domin gabatar da sallah idi.

Allah ya maimaita mana ya nuna mana shekaru masu zuwa.👏👏

Address

Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kangiwan Gombe posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share