Pantamist Reporters

  • Home
  • Pantamist Reporters

Pantamist Reporters Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Pantamist Reporters, Media/News Company, .

Unapologetic Pantamist😍 II Pantamission27💪🏻 II Political activists😤 II This page is also dedicated to spreading knowledge, news, and politics across social media metropolises II Pantamist reporters🛡️💯

Pantamiyya is not just a political movement or a marketplace where loyalty is bought and sold. It is an ideology forged ...
08/09/2026

Pantamiyya is not just a political movement or a marketplace where loyalty is bought and sold. It is an ideology forged by conviction, strengthened by sacrifice, and sustained by an unshakable belief in a common purpose.

Those who believe money, contracts, appointments, or material benefits can weaken our resolve do not understand the foundation upon which we stand. We were not gathered by personal interests, and we cannot be scattered by personal gains.

Our loyalty belongs to the ideals we believe in, not to the highest bidder. Our commitment is anchored in principles, not privileges. We may face pressure, temptation, and opposition, but we remain steadfast because our cause is greater than individual benefit.

Movements built on transactions fade with time. Movements built on ideology grow stronger with every challenge. Pantamiyya is an idea, and ideas cannot be bribed, intimidated, or defeated.

We stand together. We stand firm. We stand for what we believe.

Professor Isa Ali Pantami
Abba Sani Pantami
Shehu Na-Allah
Naziru Uthman Gombe
Ismail Danladi Misal
Sa'eed Muhammad
Jikan Hajiyeer
Ammar Ibrahim Muhammad
Muhammad Yusuf Aliyu

Dangote Refinery, wata integrated industrial complex ce wadda ta haɗa da crude processing, petroleum products, petrochem...
08/09/2026

Dangote Refinery, wata integrated industrial complex ce wadda ta haɗa da crude processing, petroleum products, petrochemicals, storage, pipelines, marine logistics da distribution a wuri daya..

Kamfanin yana da damar tace kusan 650,000 barrels na crude oil a rana, yayin da bayanan kamfanin yanzu suke nuna CDU capacity na kusan 700,000 barrels/day, tare da shirin da suke dashi na faɗaɗawa zuwa 1.4 million barrels/day. Hakan ya sanya refinery din cikin manyan refining facilities a duniya kuma mafi girman single-train refinery.

Refinery ɗin ta riga ta fara shiga kasuwannin duniya, domin ana fitar da petrol zuwa ƙasashen Africa kamar Ghana, Cameroon, Angola da South Africa, yayin da diesel da jet fuel kuma suke shiga kasuwannin duniya ciki har da Europe. Ta dalilin samuwar Dangote refinery yanzu kasar mu Nigeria ta zama bawai ƙasa ce kawai mai sayar da crude oil kadai ba, ta shiga cikin kasashe masu fitar da value-added petroleum products.

Idan ka sayar da crude, to tamkar kana sayar da raw material ne, idan ka tace shi ka samar da petrol, diesel, aviation fuel, polypropylene da sauran petrochemicals, kana ƙara masa value ne kafin ka sayar.

Kuma wannan value ɗin yana iya zama cikin GDP, foreign exchange earnings, taxes, employment, logistics da sauran industries.

Refinery ɗin tana amfani da manyan fasahohin refining na zamani, kuma an tsara ta domin samar da Euro V-standard fuels tare da sulfur mai ƙasa da 10 ppm. Haka kuma tana da petrochemical production da integrated logistics infrastructure.

Babbar matsalar Nigeria shekaru da dama itace muna da crude oil, amma muna shigo da refined petroleum products daga waje. Wannan yana nufin muna fitar da dollar wajen sayen crude, sannan kuma muna sake fitar da dollar wajen shigo da petrol da sauran products.

Idan refining capacity na cikin gida yayi ƙarfi, za'a iya rage wannan dependence din.

Reuters ta ruwaito cewa clean petroleum product exports daga Nigeria sun kai kusan 214,000 barrels/day a March 2026, haka zalika yakai kusan 100,000 bpd a watan February 2026.

Wannan shine abinda ake kira import substitution da export expansion. Wato rage abinda muke shigo da shi da kuma ƙara abinda muke fitarwa.

Ɗaya daga cikin manyan matsalolin da Dangote Refinery ta fuskanta itace crude supply, a watan July 2026, Reuters ta ruwaito cewa refinery ɗin tana buƙatar kusan 13–15 crude cargoes a wata, amma tana samun kusan guda bakwai daga NNPC a ƙarƙashin tsarin naira-for-crude, wanda ya tilasta ta shigo da sauran crude a farashin duniya.

Wannan ba ƙaramin technical da financial issue bane, domin refinery mai capacity mai girma tana buƙatar consistent feedstock.

Idan kamfani mai irin wannan girman ya samu matsalolin inconsistent government policies, regulatory uncertainty, crude supply problems, FX restrictions, excessive political interference, infrastructure bottlenecks, to waɗannan abubuwa na iya rage value ɗin asset ɗin. Bawai kuma saboda refinery din ba ta da ƙarfi ba, sai dai saboda environment ɗin business ne zai iya rage productivity ɗinta.

Shiyasa Nigeria ke buƙatar policy environment da zai ba irin wannan industrial asset damar yin aiki kamar global business, ba kamar wani kamfani da yake dogaro da political protection ba.

Idan shirin faɗaɗa capacity zuwa 1.4 million barrels/day ya cika, scale ɗin zai ƙara girma sosai. Kamfanin ya bayyana shirin da suke dashi na faɗaɗawa zuwa wannan capacity din, yayin da Reuters ta ruwaito cewa an tsara aikin kammalawa zuwa 2029.

A zahiri, IPO prospectus ɗin ya nuna cewa dangote refinery ta samu $1.82 billion profit after tax a rabin farko na shekarar 2026, bayan da tayi $476 million loss a shekarar 2025. Wannan misali ne mai kyau na yadda profitability na irin wannan business din zai iya canzawa sosai yayin da operations suke ramp up kuma market conditions suke sauyawa.

Saboda haka kar ka sayi share saboda hype, ka fahimci ilimin harkar, daga nan ne zaka iya yanke shawarar ko farashin share ya dace da value ɗin kamfanin.

A karshe, Dangote Refinery na iya zama ɗaya daga cikin manyan industrial assets da Nigeria ta taɓa samarwa, bawai kuma saboda girman refinery din kaɗai ba amma saboda tana da potential na haɗa: Energy, Manufacturing, Petrochemicals, Logistics, Exports, Employment, Tax Revenue, da Foreign Exchange.

Kuma idan aka gudanar da ita da kyau, Nigeria zata iya samun wani abu da ta dade tana nema, kasar zata zama daga ƙasar da take fitar da raw materials zuwa ƙasar da take ƙara ma raw materials din value kafin ta fitar dasu.

Kuma idan IPO ɗin ya ba Nigerians damar mallakar wani kaso daga wannan asset din, to wannan zai iya zama wani sabon babi a tarihin Nigerian capital market da industrial ownership.

Note: Ka yi bincike kafin ka saka kuɗinka, wannan rubutun ba financial advice bane, a cikin Investment akan iya samun riba ko asara.

Allah yasa mu dace.

©Salisu Abdurrazak Saheel

This thread deserves your attention!
08/09/2026

This thread deserves your attention!

08/09/2026

Malam kafin Allah 💪🏻

08/09/2026

Dottijo ƙudan zuma🙏🏻

Allah ya gafartawa Baba Buharin mu❤️

07/09/2026
07/09/2026

Professorn aiki bai zo don yayi sata ba✊🏻🙏🏻

Gombe ta Malam ce In sha Allah ✊🏻

07/09/2026

Wannan baptisma haka😂😂

Address


Telephone

+2348065158639

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Pantamist Reporters posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Pantamist Reporters:

Shortcuts

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share