Hamza Adamu Girbo

Hamza Adamu Girbo Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hamza Adamu Girbo, Social Media Agency, Tudun wada, Gombe.

photos from jibwis Gombe State Annual Quranic Recitation Competition.6th Category, Memorization of 3 Hizb.Held At Gombe ...
19/09/2023

photos from jibwis Gombe State Annual Quranic Recitation Competition.

6th Category, Memorization of 3 Hizb.

Held At Gombe local Government,@ Jibwis No 1. Mosque Commercial Area Gombe.

Organised By Jama'atu izalatil Bidi'ah waikamatis Sunnah Assasawar Sheik ismail ibn Zakariyyah Jos, Gombe State Branch.

Under the leadership Of Sheik Hamza Adam Abdulhamid Usman (Director of JIBWIS Gombe, Directorate Of Education).

Jibwis Gombe State Social Media
Committee
4/3/1445AH
19/9/2023m

Allahu AkbarAllah yagafartawa Hajiya.Angabatar da janazan Hajiya matar malam yahuza muhammad Bauchi kaman yanda Addinin ...
18/09/2023

Allahu Akbar
Allah yagafartawa Hajiya.

Angabatar da janazan Hajiya matar malam yahuza muhammad Bauchi kaman yanda Addinin musulunci ya Tanadar A kofar gidan Alaramma A Garin Bauchi.

Sheik Salihu Sulaiman Ningi Shugaban majalisar malamai Na jihar Bauchi shine yajagoranci janazan Yayi Dubban jama'a s**a halarta janazan.

Muna rokon Allah Ubangiji yagafarta mata yamata Rahma, yasa Aljannace makomarta ,Mukuma intamu tazo yasa mucika da imani.Ameen

18/09/2023
JIBWIS GOMBE STATE MUSABAQA                    2023/1445AH
18/09/2023

JIBWIS GOMBE STATE MUSABAQA
2023/1445AH

Innalillah wa innailaihi Raji'un   Allah Yayiwa Matar Alaramma Yahuza Muhammad Bauchi kuma Mahaifiya ga ibrahim Yahuza m...
17/09/2023

Innalillah wa innailaihi Raji'un

Allah Yayiwa Matar Alaramma Yahuza Muhammad Bauchi kuma Mahaifiya ga ibrahim Yahuza muhammad Bauchi za'amata
Sallah.

Date:Gobe Litinin 18/9/2023

Venue: Kofan Gidan Alaramma Yahuza Muhammad Bauchi Titin Railway Bauchi

Time: Karfe 9:30 Insha Allah

Allah yamata Rahma yasa Aljannace Makomarta intamu tazo yasa mucika da kyau da imani

1/Rabi'ul Awwal/1445AH16/september/2023mMai Wa'azi Na BiyuDr Abubakar Hassan Dikko Shugaban majalisar malamai Na Jihar F...
17/09/2023

1/Rabi'ul Awwal/1445AH
16/september/2023m

Mai Wa'azi Na Biyu

Dr Abubakar Hassan Dikko Shugaban majalisar malamai Na Jihar Filato da Hafiz Abubakar Abdullahi tulden Fulani, Suke Gabatar wa'azi A masallacin Jumma'a Na kasuwar Shanu, A cikin Garin Bauchi, Allah yayi kyakkyawan Sakayyah Ameen

From: Hamza Adamu Girbo

LIVE STREAM FROM WEEKLY ISLAMIC PREACHING15/9/2023m29/2/1445AH.Kaitsaye Daga Gurin Wa'azin Gombe LGA Anguwan Gurama Quar...
15/09/2023

LIVE STREAM FROM WEEKLY ISLAMIC PREACHING
15/9/2023m
29/2/1445AH.

Kaitsaye Daga Gurin Wa'azin Gombe LGA Anguwan Gurama Quarters Na Jihar Gombe.

Karkashim Jagorancin Ash Sheik Hamza Adam Abdulhamid (Director General Gombe State, Directorate of Education), Shugaban majalisar malamai Na Jihar Gombe State Headquarter Jos Nigeria.

Karkashin sananniyar Kungiya Mai Wa'azin Addinin musulunci Jama'atu izalatil Bidi'ah Waikamatis Sunnah Headqurter Jos.

Assasawar Marigayi Ash Sheik ismail idrees ibn Zakariyyah jos.

Allah yayi Kyakkyawan Sakayyah Ameen

Happy Jumma'at
15/09/2023

Happy Jumma'at

15/09/2023
Allah yasaka da Alkairi
06/09/2023

Allah yasaka da Alkairi

Address

Tudun Wada
Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hamza Adamu Girbo posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share