DCAs GOMBE MEDIA s

DCAs GOMBE MEDIA s Gombe State

A shekarun sa na 38, Lionel Messi ya zama ɗan wasa mafi sauri da ya bayar da gudunmawar ƙwallaye 70 a tarihin MLS.
22/09/2025

A shekarun sa na 38, Lionel Messi ya zama ɗan wasa mafi sauri da ya bayar da gudunmawar ƙwallaye 70 a tarihin MLS.

Da safiyar jumma'a ne kungiyar masu gabatar da shirya shirya a kafafan watsa labarai na Jahar Gombe sukakai jiyarar taya...
19/09/2025

Da safiyar jumma'a ne kungiyar masu gabatar da shirya shirya a kafafan watsa labarai na Jahar Gombe sukakai jiyarar taya murna ga Sabon shugaban gidan radio na gwamnatin taraiya jewel dake Gombe a matsayin sabon shugaban gidan radio na jewel, tare da gabatar masa da kungiyar dama manufa na kafa kungiyar hade da aikace aikacen kungiyar.

Muna addu'a Allah ya tayashi riko da ikon kawo cigaba masu dorewa.

09/04/2025

Ruwan Sama Yasauka A Babban Birnin Jahar Gombe.
Alhamdulillih

Shi danjarida ba magulmaci bane, ba munafuki bane,Kamar yadda Wasu daga cikin al'umma suke tsammanta.Dan jarida wakilin ...
08/04/2025

Shi danjarida ba magulmaci bane, ba munafuki bane,Kamar yadda Wasu daga cikin al'umma suke tsammanta.
Dan jarida wakilin al'umma ne Kuma Yana sanar dasu halinda kasa take Ciki da ma duniya Baki daya.

Journalist
Khadyy
Daga shafun Khadijatou Muhammad Amana Fm

Inna Lillahi Wa Inna Ilaihi Raji’un. Allah ya gafarta wa Malam Idris Abdul’Aziz Dutsen Tanshi
03/04/2025

Inna Lillahi Wa Inna Ilaihi Raji’un.
Allah ya gafarta wa Malam Idris Abdul’Aziz Dutsen Tanshi

YANZU-YANZU: Sarkin Musulmi ya sanar da ganin jinjirin wata a Najeriya gobe Lahadi take karamar Sallah a fadin Najeriya.
29/03/2025

YANZU-YANZU: Sarkin Musulmi ya sanar da ganin jinjirin wata a Najeriya gobe Lahadi take karamar Sallah a fadin Najeriya.

Komai ya kammala a Fadar Mai Alfarma Sarkin Musulmi, shi kaɗai yanzu ake jira domin bada sanarwar ganin wata ko kuma saɓ...
29/03/2025

Komai ya kammala a Fadar Mai Alfarma Sarkin Musulmi, shi kaɗai yanzu ake jira domin bada sanarwar ganin wata ko kuma saɓanin haka.

YAZU-YANZU: An ga jinjirin watan Shawwal a kasar Saudiyya
29/03/2025

YAZU-YANZU: An ga jinjirin watan Shawwal a kasar Saudiyya

Kasashen Indonesia, Bangladesh, Indiya, Malaysia, Brunei Da Australia Za Su Yi Sallah A Ranar Litinin Biyo Bayan Rashin ...
29/03/2025

Kasashen Indonesia, Bangladesh, Indiya, Malaysia, Brunei Da Australia Za Su Yi Sallah A Ranar Litinin Biyo Bayan Rashin Ganin Jinjirin Watan Sallah A Yau.

Yanzu muke samun lbrn rasuwar Baba Karkuzu Daya dagacikin dattawan jaruman fim din Hausa a arewacen Nigeria bayan fama d...
25/03/2025

Yanzu muke samun lbrn rasuwar Baba Karkuzu Daya dagacikin dattawan jaruman fim din Hausa a arewacen Nigeria bayan fama da doguwar jinya.
Allah yamasa rahama

Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un Allah ya yi wa mahaifiyar gwamnan jihar Katsina Dr. Umaru Dikko Radda rasuwa wato Ha...
23/03/2025

Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un

Allah ya yi wa mahaifiyar gwamnan jihar Katsina Dr. Umaru Dikko Radda rasuwa wato Hajiya Safara'u da asubahin yau Lahadi bayan fama da jinya.

19/03/2025

Ina batun Hana fita da jami'an tsaron yansanda tasa 6am to 12 nadare
POLICE VS TAHAJJUD
Tody 12:00 nadare😃🙄🧐

Address

Along Gombe, Bauchi Road
Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when DCAs GOMBE MEDIA s posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share