A DAN UMMAH

A DAN UMMAH Journalist
Influencer
Digital Creator

18/11/2025

Mai gidan fita kunya
Professor Isa Ali Pantami

Tawagar matasan gidan Sheikh Professor Isa Ali Pantami(Majidadin Daular Usmaniyya) sun kai ziyarar ta'aziyyar rasuwar ma...
13/11/2025

Tawagar matasan gidan Sheikh Professor Isa Ali Pantami(Majidadin Daular Usmaniyya) sun kai ziyarar ta'aziyyar rasuwar mahaifiyar Abubakar Adamu Bello, wadda Allah ya yiwa rasuwa a ranar Talata.

Muna Addu'ar Allah ya jikanta da Rahama, da sauran iyayenmu da s**a rasu. Idan tamu tazo Allah yasa mu cika da imani, Yaa Hayyu Yaa Qayyum.

Mutane basu da sani game wani Abu sai kaji sunata tsokaci akai 🤔
29/10/2025

Mutane basu da sani game wani Abu sai kaji sunata tsokaci akai 🤔

Address

Gombe

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when A DAN UMMAH posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share