
06/09/2025
❞A madadin Majalisar Da'awah ta jahar Gombe ƙarƙashin Jagororin Dr. Muhammad Lawan tana taya daya daga cikin Jagororinta Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa na karramawa da Jami'ar Danfodio Sokoto tayimasa a matsayin Doctor Allah ta'ala ya karawa Rayuwa albarka ya kareshi daga dukkan sharri da fitinar rayuwa Dr. Aminu Ibrahim Daurawa❝