
29/06/2025
ITA SIYASA KAYI TA A WAJEN DA ZA'A MUTUNTAKA.
Tun ba yau ba Kuma tun kamun na shigo Tafiyar Siyasar Gidan Professor Isa Ali Pantami nasan Jama'a da dama da malam ya taimaka Harda Wasu Daga Cikin Abokanan karatuna k**a daga Secondary zuwa jami'a sannan da yayyenmu na Anguwa dana Cikin Gari Malam yayi Sanadiyar Kafuwar su da zaman tuwarsu wasu.
Dalilin da yasa na kawo wannan maganar a farko shine Cikakken Dan siyasa shine wanda yake Amfani da damar da Allah ya bashi don kyautatawa Al'ummarsa Wanda malam yayi Hakan tun daga farko.
A Gombe kamun zuwan malam Ansamu Yan siyasa da s**a Taka matsayi fiye da irin na malam Amma basuyi amfani da wannan Matsayin nasu wajen bawa al'umma Dama da aiki K**ar malam bah.
Prof yayi Amfani da damar da yasamu na zama DG NITDA ya bawa Yaran Gombe Aiki sannan Daya Zama Minista K**a daga NCC Da GALAXY Ya bawa ƴan Gombe Aiki Da baza Su Ƙirguba Cikakken dan Siyasa kenan wanda Al'umma Zasu tallatashi ta Hanyar kwatance da Ƴan uwansu daya Taimaka.
Malam muna Maka fatan Alkhairi da Addu'an samun Nasarar Zama Gwamnan jihar Gombe Ciganmu Matasa.
Bello Abdullahi Kofur
Muhammad Buhari Dalhatu
Shehu Na-Allah