03/09/2024
Haka zalika na fahimci a kusa Tomato ba listing suke shirin ba, musamman a watan nan, ko za'ayi listing zai kai watan gaba. Saboda sunce zasu sake yin snapshot Ιin a watan October, don haka duk wanda ba'ayi na jiya dashi ba, zasu sake yi next month.
Copied.