12/10/2025
SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!
Ana sanar da dalibai da s**a rubuta JAMB kuma s**a samu 100points and above. Koda basu zaɓe COE BILLIRI BA dasu garzayo zuwa makarantar domin an samu wasu mutane masu kishin kasa da zasu biyawa DALIBAI 200 kudin makarantar ajin Farko kyauta ( first come first serve) Domin karin bayani a tuntube wadannan number
08036264551
07066503993
07069070713
08038913524