Sardauna Support Group

Sardauna Support Group Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sardauna Support Group, News & Media Website, Gombe.

17/05/2026

Masha Allah SARDAUNA SOCIAL MEDIA TEAM angudanar da TARO lafiya kuma Dantakaran gwamna waton SARDAUNAN GOMBE yasamu halattan wannan taro.

17/05/2026

SARDAUNA SUPPORT GROUP (SSG) 2027
Tana bawa magoya bayan wannar qungiyar hakuri sannan tana kara sanar da jama,a akan an suspending activities na wannan qungiyar har sai bayan primary election sannan duk wanda qungiya ta tura wakilci a ward din da za,ayi zabe ranar Wednesday karfe 3pm yazo shu custodian Hotel yakarbi Tshirt dinsa dakuma allowance nashi, wanda suke nesa kuma su turo mana number wanda zai karba musu ta message da photon wanda zai karba. Mungode

NEMAN SHAWARI Sakamakon jiya damukayi virtual meeting na state executive inda aka tattauna a kan kudin da kungiya take d...
12/05/2026

NEMAN SHAWARI

Sakamakon jiya damukayi virtual meeting na state executive inda aka tattauna a kan kudin da kungiya take dashi a kasa wanda yakai 2,824,500, wasu sunce abawa masu kananan karfi jari wasu kuma sunce ayi hidimar marassa lafiya wasu kuma suna ganin abari sai sallah asaya shanu arabawa marassa karfi, munsamu wannan kudine daga masoya sardauna a kan ake saka mai a mota to amma wanda yabada motar shiyake saka mana mai dakansa. Dan haka masoya sardauna meye shawarinku.

Sing
DD MEDIA FOR SARDAUNA SUPPORT GROUP
12 MAY 2027

SARDAUNA SUPPORT GROUP (SSG) Suna godiya dazu wani bawan Allah mai suna mubarak musa daga kano kasuwar singa yaturo sako...
11/05/2026

SARDAUNA SUPPORT GROUP (SSG) Suna godiya dazu wani bawan Allah mai suna mubarak musa daga kano kasuwar singa yaturo sako ta messenger akan yaga tafiyar sardauna ta dau harama dan haka abashi account number na wannan qungiyar zai bada kudi a saka fetur a mota, kuma cikin amincewar Allah kudi yashiga account din qungiya, Allah saka da alkhairi

Idan mutum yanada sha,awa yaduba yaga babu ward nasa zai iya saka maka information nasa.Alhamdulillah kaman yanda muka s...
10/05/2026

Idan mutum yanada sha,awa yaduba yaga babu ward nasa zai iya saka maka information nasa.

Alhamdulillah kaman yanda muka sanar zamu dauki ward coordinators na ward 114 for SARDAUNA SUPPORT GROUP (SSG) yanzu haka mun tantance mutum 38 kaman yanda zakuga list nasu da information nasu cikin wannan picture, har yanzu ma,aikatanmu suna kan aiki nakara tantance sauran, sannan anfara buga musu appointment letter kaman yanda zakugani anfara da ward coordinator na Garko. Sannan state coordinator yace nasanar daku anbude WhatsApp platform za asaka kowa sannan yace afada muku duk wanda yaga sunansa to yayi sharing domin mutanen ward nasa sugane wayene coordinator nasu.

Muna masu farin cikin sanar da masoya Sardauna a kan cewa kungiyar SARDAUNA SUPPORT GROUP (SSG) tana bukatan volunteers ...
09/05/2026

Muna masu farin cikin sanar da masoya Sardauna a kan cewa kungiyar SARDAUNA SUPPORT GROUP
(SSG) tana bukatan volunteers coordinators na 114 Ward damuke dasu a Gombe state kafun ayi zabe. Wanda idan zamu shiga Ward din to shi wannan coordinator shine zai shirya mana anguwar nashi, gamai bukata sai ya ajiye mana number wayarsa

Sing
Acting Chairman
(SSG 2027)

Cikin amincewar Allah dubban masoya, magoya baya sai coccirindo suke domin zuwa gidan gwamnan Gobe domin yimasa fatan Al...
05/05/2026

Cikin amincewar Allah dubban masoya, magoya baya sai coccirindo suke domin zuwa gidan gwamnan Gobe domin yimasa fatan Alkhairi

Official Invitation​We are inviting the people of Gombe State to join us in the movement for the Sardauna of Gombe, spec...
04/05/2026

Official Invitation

​We are inviting the people of Gombe State to join us in the movement for the Sardauna of Gombe, specifically social media users, under this organization SARDAUNA SUPPORT GROUP (SSG)
​Additionally, there are interim positions that will be appointed before the official election of leadership takes place.

​Signed,
Acting Chairman
(SSG) 2027
04/05/2026

Munafatan Professor pantami zai dawo sabuwar tafiya ta ADC insha Allah
03/08/2025

Munafatan Professor pantami zai dawo sabuwar tafiya ta ADC insha Allah

16/09/2023

Address

Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sardauna Support Group posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share