S Isah Dan gombe

S Isah Dan gombe Anbude Wannan Shafin ne dan kawomuku ingantattun rahotanni dasuka shafi harkar musulunci Dss muna muku maraba da zuwa✌

04/08/2024

SANARWA:

بِسْمِ اللَّـهِ الرَّحْمَـٰنِ الرَّحِيمِ

اللهم صل على محمد وعلى آل محمد🌹

Daga: Ofishin Sayyid Ibraheem Zakzaky (H).

Ana sanar da ƴan'uwa da su fara duba jinjirin watan Safar, yau Lahadi 29 ga watan Al- Muharram 1446 AH. Za a iya sanar da labarin ganin watan ta waɗannan lambobi:

07064194054
09036186572
08035686569

Wassalam




29/Muharram/1446
05/08/2024

27/07/2024
27/07/2024

Anbude Wannan Shafin ne dan kawomuku ingantattun rahotanni dasuka shafi harkar musulunci Dss muna muku maraba da zuwa✌

Wannan sharri ne kawai. Don mutum ya yada video da irin wannan shiga ba shi ke nuna cewa ba Isra'ila bace ta haɗa wannan...
27/07/2024

Wannan sharri ne kawai. Don mutum ya yada video da irin wannan shiga ba shi ke nuna cewa ba Isra'ila bace ta haɗa wannan video. Ana so ne kawai ayi yanda za'a yi a wautar da hankalin Duniya su yarda cewa Hamas ƙungiya ce na ta'addanci, domin a cigaba da bata wa Musulunci suna ganin irin gagarumar nasara da take samu na Musuluntar Dubban Turawa

27/07/2024
AMERICA NACIGABA DA AIKIN SABON RUBUBIN MAMAYAR AFRIKA.Abin tausayi rashin tsaro a jahar Katsina nan mutanen garin Dogon...
26/07/2024

AMERICA NACIGABA DA AIKIN SABON RUBUBIN MAMAYAR AFRIKA.

Abin tausayi rashin tsaro a jahar Katsina nan mutanen garin Dogon ruwane dake karamar hukumar Dutsin-ma keta gudun tsira darai wasu na komawa Dutsin-ma

Wasukuma suna komawa kankiya wasu Raɗɗa Allah ya kawo mana ƙarshen wannan masifa ta rashin tsaro da aka kaƙaba ma yan kunan dake da arziƙin Ma'adanai.

Sa'id Haruna
27/07/2024

Address

Abacha Quotes
Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when S Isah Dan gombe posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share