Arrahma News Media Of Nigeria

Arrahma News Media Of Nigeria Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Arrahma News Media Of Nigeria, Media/News Company, Albahrain G. R. A Gombe, Gombe.

13/08/2025
A KARO NA BIYU MUN BUDE ONLINE CLASS A shirinsu na ilmantar tare da koyar da al'umma, mana farin cikin sanar da ƴan'uwa ...
13/08/2025

A KARO NA BIYU MUN BUDE ONLINE CLASS

A shirinsu na ilmantar tare da koyar da al'umma, mana farin cikin sanar da ƴan'uwa ɗalibai shirin mu na online class na tsawon sati biyu (2) da wannan makaranta Fityanu Academy Class ta shirya karo na biyu (2), karkashin kamfani Fityanu Media.

Wanda insha Allahu za'a karantar da darusa a fannonin (Theory and practical) guda biyu:

1. VIDEO EDITING

2. GRAPHIC DESIGN

Malami:- Sulthan Harazimi Gombe

Akwai shaidar kammalawa (certificate) a ƙarshe.

Ga masu sha'awa ga bayanan asusu.

- A/name: Musa Usman Abubakar
- A/number; 9139269366, Opey Bank
Kudin yin register dubu uku kacal (3,000)

Duk dalibin da yayi register ya tura receipt da cikakken sunan a wannan no; 08120180663.

Allah ya bamu ilmi mai amfani, yasa mu fara cikin nasara mu kammala cikin sa'a. Amiin
DagaArrahma chairitable fondation

26/07/2025

🍀 Ban Cire Kowa Ba Cikin 🌌Mabiyana 🌌Na 🌴Facebook 🌴 Allah Kayiwa Kowa 👌 Arzikin 🙏 Da Zai Taimaki Al'Umma 🙏 Allah Dan shugaba Aymana
@ Minjayen maigausi👌✅

26/07/2025

Wannan shine anko dinmu na bana a kungiyar dan baiwa foundation anguwar dawaki layin jirgin katako

26/07/2025

Ina sonka annabi muhammadu (S. A. W)

Today, I together with my beloved mentor, Sheikh. Ibrahim Dalhatu  (Doctor), paid a courtesy visit to the ALGON Chairman...
10/07/2025

Today, I together with my beloved mentor, Sheikh. Ibrahim Dalhatu (Doctor), paid a courtesy visit to the ALGON Chairman and Executive Chairman of Gombe LGA.

Our mission was simple yet deeply heartfelt to say THANK YOU for his honourable self-attendance at our 1st Qur'anic Graduation Ceremony of Bahrain Islamiyya Students, and to discuss some crucial matters that affect the future of Qur'anic education in our community.

What a leader he is! Accommodative, humble, simple, and highly respectful. Despite his busy schedule, he welcomed us greatly and gave us his time and attention. This is the kind of leader we need. This is the kind of leader we should celebrate.

We sincerely prayed for his success in life and told him openly he deserves to replace the current sitting Governor Inuwa Yahaya more than any other candidate. His style of leadership speaks volumes.

Gombe is blessed to have such a GOOD LEADER among us.
A man of action, humility, and vision.
We are proud to stand with him, and we believe in his future.
Daga Arrahma chairitable fondation

Ramadan Tafsir Day(1)  Daga Masallacin mai Anguwa m buba gandu Dake Anguwar Abacha Q.. wadda m Nura Musa Baitulbarka yak...
28/02/2025

Ramadan Tafsir Day(1)
Daga
Masallacin mai Anguwa m buba gandu Dake Anguwar Abacha Q..
wadda m Nura Musa Baitulbarka yake gabatarwa. Daga Arrahma News Media Of Nigeria

HOTUNA: Yanda Aka Gabatar Da Gagarumin Taron Bude TAFSIRIN Alqur'ani Mai Girma Wanda Maulana Sheikh Dahiru Bauchi RA Yak...
26/02/2025

HOTUNA: Yanda Aka Gabatar Da Gagarumin Taron Bude TAFSIRIN Alqur'ani Mai Girma Wanda Maulana Sheikh Dahiru Bauchi RA Yake Gabatar Duk Shekara A Tudun Wada Kaduna.

Wanda Sheikh Ibrahim Sheikh Dahiru Bauchi OFR Ya Wakilce Shi A Yayin Bude Karatun Tafsirin Na Shekara 2025. Allah Ya Amfanar Damu Yasa Ayi Lafiya Har Karshe. Amiiiin

Fityanu Media

DAGA KASAR SAUDIAMaulana Sheikh Dahiru Usman Bauchi RA tare da tawagarsa sun sauka a filin sauka da tashin jiragen sama ...
14/02/2025

DAGA KASAR SAUDIA

Maulana Sheikh Dahiru Usman Bauchi RA tare da tawagarsa sun sauka a filin sauka da tashin jiragen sama dake garin Jidda a kasar Saudi Arabia don gudanar da aikin Umrah.

Allah ya karbi ibadun mu. Amiiiin Yaa ALLAH

Tijjaniyya Media News

... INITIATIVE OF FITYANUL ISLAM GOMBE. Daga cikin manyan nasarorin da initiative Gombe ta samu wadanda s**a tabbata kur...
14/02/2025

... INITIATIVE OF FITYANUL ISLAM GOMBE.

Daga cikin manyan nasarorin da initiative Gombe ta samu wadanda s**a tabbata kuru kure shine :

Ta samu daman mallakar masallacin juma'a a garin Bajoga dake karamar hukumar Funakaye inda family na Raaja s**a yi gudumawar ginashi da kimanin kudade sama da miliyan hamsin (50m+), duka kuma mun samu wannan ni'imar ne badan munfi kowa ba, sai dai dan Kyakkyawar alaqar dake tsakanin mu kowa da kuma mutun tawa.

Allah yaqara kawo mana ire-iren wadannan cigaban ta yadda nan da shekaru kadan Fityanu Initiative Gombe ta mallaki Jami'a mai zaman kanta dan taimakon al'ummah, alfarmar Manzan Allah sallallahu alaihi wasallam.

Zamu bude "Online Class" wanda zamu koyawa mutane yan' uwan mu masoya yadda ake amfani da "Social Media" a ILMANCE.4 Wee...
16/01/2025

Zamu bude "Online Class" wanda zamu koyawa mutane yan' uwan mu masoya yadda ake amfani da "Social Media" a ILMANCE.

4 Week Course On SOCIAL MEDIA MANAGEMENT mai taken (hanyoyin inganta tsarin yada da'awah 2025) wanda kamfanin Fityanu Media zata dauki nauyin koyarwa tare da hadin gwaiwa (Partner) na wasu kamfani da s**a hada da:

- Alfijir News,
- Arewa Media Writers,
- Sufi Media Connect, da
- Sautul faidha Social Media,

zamu gabatar da tutorial insha Allah.

Kana hawa social media amma baka taba yin ko'ina irin course na social media ba, wannan kuskure ne babba ya zama kana abunda bashi da manufa kenan a rayuwar ka.

Yin abu kafin sanin sa shine mafi kwau a rayuwar dan'adam, course na social media zai taimake ka sosai a rayuwar,

Zamu fara training a ranar 27th January, 2025 - 27th Rajab, 1446Ah, kayi register kafin lokacin

Masu sha'awan yin register training ga link
https://paystack.com/pay/0sfcj-wlgc

Akwai tutor kwararru a kowanne bangare.

Allah ya amfanar damu baki daya, tabbatar mana da alkhairi. Amiiiin Yaa ALLAH

15th January, 2025
Babangida A. Maina
Founder MD/CEO Fityanu Media

Fityanul Islam Initiative Ta Kasa Karkashin Jagorancin Sheikh Farfesa Muhammad Kabir Yusuf Hamdani Ta Karrama Matashin D...
14/01/2025

Fityanul Islam Initiative Ta Kasa Karkashin Jagorancin Sheikh Farfesa Muhammad Kabir Yusuf Hamdani Ta Karrama Matashin Dan Darika Sayyadi Muhammad Dahiru Na Annabi (Madugun Akko) A Matsayin Mai Hidimtawa Addini Da Al'umma, An Bashi Award Din Yayin Mauludin Annabi Muhammadu ﷺ A Gidan Sa Dake Birnin Gombe Ranar 12/01/2025.

Allah Ya Tabbatar Mana Da Alkhairi. Amiiiin

Address

Albahrain G. R. A Gombe
Gombe

Telephone

+2348126398966

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arrahma News Media Of Nigeria posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Arrahma News Media Of Nigeria:

Share