Da'irar Kwadon Media Forum

Da'irar Kwadon Media Forum Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Da'irar Kwadon Media Forum, Media/News Company, Kwadon Yamaltu Deba LGA, Gombe.

07/12/2024
💯YA NEBYILLAH🤏
07/12/2024

💯YA NEBYILLAH🤏

Kai tsaye daga wajen Zikiran Tunawa da Waqiar Zaria Daga *ISMA MEDICAL TEAM DAIRAR KWADON*
05/09/2024

Kai tsaye daga wajen Zikiran Tunawa da Waqiar Zaria Daga *ISMA MEDICAL TEAM DAIRAR KWADON*

Zaman Ashura Rana ta 01 daga dairar kwadon
09/07/2024

Zaman Ashura Rana ta 01 daga dairar kwadon

001
30/06/2024

001

____""""  WASANNIN GHADEER""""____Daga: DA,irar KWADON 30/6/2024 Yan uwa Almajiran sayyid Ibrahim  Yaqub AL,Zakzaky (H) ...
30/06/2024

____"""" WASANNIN GHADEER""""____

Daga: DA,irar KWADON 30/6/2024

Yan uwa Almajiran sayyid Ibrahim
Yaqub AL,Zakzaky (H) na garin kwadon da kewaye sungudanar da wasannin Ghadeer ah you lahadi

Duk acikin isar da sakon ghadeer
Gayadda wasannin s**a guda.

__-----**YAUMUL GHADEER K*M**---__Daga: Da,irar kwadonYan uwa Almajiran sayyid Ibrahim yakub Al,zakzaky (H) na garin kwa...
25/06/2024

__-----**YAUMUL GHADEER K*M**---__
Daga: Da,irar kwadon

Yan uwa Almajiran sayyid Ibrahim yakub Al,zakzaky (H) na garin kwadon sun gudanar da bukin daura tuta
Ah muhallin fodiyya kwadon mai
Dauke da Alimin labbaika Ya Ali
Dumin tarbar 18 ga watan zulhijja

Ranar da manzon rahama (s.a.w)
Yanasabta imam Ali (a.s)Ah
Matsayin wasiyinsa ah filin
Ghadeer k*m.

Yayinda aka fara bukukuwa domin
Isar da sakon ranar ghadeer gayada
Abubuwan s**a fara gudana Rana
Ta farko.

Daga: MD Abubakar

Eid Mobarak 🌹 The office of the leader Sayyid Ibraheem Zakzaky (H) congratulate the entire Muslim Umma on the occasion o...
18/06/2024

Eid Mobarak 🌹

The office of the leader Sayyid Ibraheem Zakzaky (H) congratulate the entire Muslim Umma on the occasion of Eid Adha 1445.

May Allah accept our ibadat and unite Muslims all over the world.

تقبل الله منا ومنكم صالح الأعمال 🙏


🌹

09/ZulHijja/1445
16/06/2024

Hausa

Eid Mobarak

Ofishin Jagora Sayyid Ibraheem Zakzaky (H) na taya ɗaukacin al'ummar musulmi murnar zagayowar wannan rana ta Eid Adha 1445.

Allah ya amshi ibadun mu ya haɗa kan Al'ummar musulmi baki ɗaya.

تقبل الله منا ومنكم صالح الأعمال 🙏


🌹

09/ZulHijja/1445
16/06/2024

"Dole sai an kawar da abinda turawa s**a kafa (Dimokaradiyyar Ingila da Amurka) za'a samu canji a ƙasar nan".-Sheikh Ibr...
09/05/2024

"Dole sai an kawar da abinda turawa s**a kafa (Dimokaradiyyar Ingila da Amurka) za'a samu canji a ƙasar nan".

-Sheikh Ibraheem Zakzaky (H).

Pa/estine
Da'irar Kwadon Media Forum

Daga Da'irar kwadon050524An Gudanar da Taron karfafa Zuna da sanin Abinda ya hau kansu a muhallin fudiyya dake garin Kwa...
05/05/2024

Daga Da'irar kwadon

050524
An Gudanar da Taron karfafa Zuna da sanin Abinda ya hau kansu a muhallin fudiyya dake garin Kwadon

Da'irar Kwadon Media Forum

RIBA'DI,,,Yanzu dai Permanent Site din Su Malam (H) Abuja Ne, Mu Kaddara Komai Lafiya Lau. To Kalla Akwai Bukatar Yan Uw...
04/05/2024

RIBA'DI,,,

Yanzu dai Permanent Site din Su Malam (H) Abuja Ne, Mu Kaddara Komai Lafiya Lau. To Kalla Akwai Bukatar Yan Uwa Mutum Dubu Goma (10,000) Wadanda Zasu Tsaya Abuja Domin Yin Ribadi Akan Baiwa Jagora (H) Kariya.

Kuma Sune Zasu Dogara Da Kansu Kamar Yadda Mutunen Imam Khumaini Sukayi a Tehran, Yazamana Ba Za a Sake Kaiwa Ga Su (H) Ba Sai Jinin Wadannan Mutunen Dubu Goma Ya Kare. To Lalle Jahiliya Zata Fahimci Cewa Anshiga Sabon Shafi.

--Cewar Malam Muhammad Maina (Ayatullah) Wajen Muhawarar Yan Struggle a Fudiya Maraba Ranar Litinin.

Address

Kwadon Yamaltu Deba LGA
Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Da'irar Kwadon Media Forum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share