10/05/2026
Naje hutu but he keeps coming 🫣😅 wazamu bawa kyautar perfume from .scent saurayi da budurwa, miji da mata ko kuma single ladies 💃❤️ mu haɗu a part 2
Amma kafin komai, make sure kana following .scent saboda suna reopening ɗin sabon shagon su a Kano 🔥
Kaiii… wannan ba shop kawai bane, it’s a whole vibe 😍✨
Good fragrance, beautiful people, fun moments da unforgettable experience na jiranku 🥳
3 people will be giving grand of 100k worth of perfume today
See you all there 👏🏼 📍 No. 1920 Ibrahim Taiwo Road
(Adjacent Azman Fueling Station, Kano)