Comr Mohammed Mohammed

Comr Mohammed Mohammed Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Comr Mohammed Mohammed, Digital creator, Gombe.

Lokaci alkali Turaki 2027🎉💥🙏
08/02/2026

Lokaci alkali
Turaki 2027🎉💥🙏

Tabbas Haƙuri Babban Tsani Ne Wanda Ake Takawa Kafin Akai Inda Akeso Akai Dan Cimma Buri Saide Kuma Hanyar Tana Da Tsawo...
19/01/2026

Tabbas Haƙuri Babban Tsani Ne Wanda Ake Takawa Kafin Akai Inda Akeso Akai Dan Cimma Buri
Saide Kuma Hanyar Tana Da Tsawo Kafin Akai
Domin Tana Da Kwazazzabo Da Ruwa Wanda Sai An Dage Kafin A Tsallake Shi Har Akai Ga Cimma Manufa.

Ya Allah Dan Girmanka Da Isuwarka Allah Ka Bamu Mafita Da Kuma Haƙuri Har Mukai Ga Cin Nasara Cikin Rayuwarmu

Hon Alh Aliyu Abubakar Turaki ❤💥

Comr Mohammed Mohammed ✍🏻

Bissimillah 🔥 Allah Kabamu Nasara hon. Aliyu Abubakar Turaki is coming GKF 2027
14/01/2026

Bissimillah 🔥 Allah Kabamu Nasara hon. Aliyu Abubakar Turaki is coming GKF 2027

DA DUMI-DUMI: NNPC ta sake rage farashin man fetur inda lita ɗaya ya koma ₦815 daga ₦835 a baya. Wannan shi ne rage fara...
05/01/2026

DA DUMI-DUMI: NNPC ta sake rage farashin man fetur inda lita ɗaya ya koma ₦815 daga ₦835 a baya. Wannan shi ne rage farashi karo na biyu cikin ‘yan makonnin nan, bayan rage ₦80 da aka yi a Disamba 2025.

Rage farashin na zuwa ne sakamakon gasa mai zafi da ta barke bayan shigowar Matatar Dangote, inda wasu gidajen mai kamar MRS Oil ke sayar da fetur kan ₦739 kowace lita.

Me za ku ce?

An dage sauye shekar Gwamnan Kano Abba Gida-Gida daga ranar Litinin 5 ga watan Zuwa ranar Litinin 12 ga watan Janairu
03/01/2026

An dage sauye shekar Gwamnan Kano Abba Gida-Gida daga ranar Litinin 5 ga watan Zuwa ranar Litinin 12 ga watan Janairu

DA DUMI-DUMI: Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, zai koma jam’iyyar APC ranar Litinin, kamar yadda jaridar DAILY NIGE...
03/01/2026

DA DUMI-DUMI: Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, zai koma jam’iyyar APC ranar Litinin, kamar yadda jaridar DAILY NIGERIAN ta rawaito.

Me za ku ce?

02/01/2026

DA DUMI-DUMI: Hukumar INEC ta fitar da ranar Saturday, 20 February 2027, a matsayin ranar da za'a yi zaben shugaban kasa da Sanatoci da 'yan majalisun Tarayya. Zaben Gwamoni da na 'yan majalissun jihohi kuma a ranar a Saturday, March 6, 2027.

Dr Aminu U Yuguda mutumin kirki ne  kuma mai yawan AlkhairiMutum ne mai son mutane gashi bashi da girman kai ko kadanGa ...
02/11/2025

Dr Aminu U Yuguda mutumin kirki ne kuma mai yawan Alkhairi

Mutum ne mai son mutane gashi bashi da girman kai ko kadan

Ga mu'amala, Ga magana guda, Ga hakuri, Ga kawaici, Ga siyasa, Ga sanin Allah, Ga amana Ga cika alkawari!

Kuma baya wulakanta masoyan shi!

Fari mai farin aniya Dr Aminu U Yuguda PhD.Allah ya karawa rayuwa albarka AG.
30/10/2025

Fari mai farin aniya Dr Aminu U Yuguda PhD.

Allah ya karawa rayuwa albarka AG.

The Man of integrity, May Allah accept our ibadat AG answer our call the incoming governor Gombe State
29/10/2025

The Man of integrity, May Allah accept our ibadat
AG answer our call the incoming governor Gombe State

Insha Allahu ko Gezau is coming Insha Allahu 2027 Yaya Amiu A G
29/10/2025

Insha Allahu ko Gezau is coming Insha Allahu 2027 Yaya Amiu A G

Address

Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Comr Mohammed Mohammed posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share