
30/11/2023
BAWASA CONNECT
Company ne da zai sawwakewa Al-umma wajen neman abokan harkoki kuma Yar daddu.
Daga cikin ayyukan mu akwai Hada Mutane masu neman ma'aikata da da masu aiki da zasu musu aiki.
Kamar su: Aikin Plumbing, Electrician, Artisan, family Nursing, Cleaner, Masu kitso, masu Lalle, masu Girki, Tutorial Master da duk wani aiki.
Abu na biyu Shine Talla. Zamu tallata muku kayayyakin ku zamu tallata muku guraren sana'ar ku, zamu tallata muku kayan ku direct ga masu saya irin wadannan kayayyakin.
Abu na uku Shine Shiga tsakani tsakanin Mai saye da mai sayar da kaya domin ganin cewa ba'a cuci kowa ba kuma kayan da aka saya ya iso gun wadda ya saya. Ganin yadda komi ya zamto online yadda kullum kake samun karuwan masu tallata kayan su a kafafen sadarwa sai kuma AKE samun macuta da yan damfara da suke cutan mutane tahanyar ce musu suna da wata kadara ta sayarwa sai mai saya ya tura Kudi sai ta tashi dashi. Insha Allah zamu magan cewa Al-umma wannan matsala din.
Ku biyomu
Kuyi register da BAWASA CONNECT domin samun kwanciyar hankali a kasuwancinku ku.