Multimedia NG

  • Home
  • Multimedia NG

Multimedia NG Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Multimedia NG, News & Media Website, .

14/07/2025

Allah ya jikan Baba Buhari 🤲😢

INNALILLAHI WAINNA'ILAHI RAJI'UN: Allah ya yiwa Tsohon Shugaban Kasa Muhammadu Buhari rasuwa.
13/07/2025

INNALILLAHI WAINNA'ILAHI RAJI'UN:

Allah ya yiwa Tsohon Shugaban Kasa Muhammadu Buhari rasuwa.

Ƴanuwa ga hoton yaran nan an yi safararsu ne yanzu haka suna office din mu a nan Abuja, A taimaka a yi sharing ko Allah ...
11/07/2025

Ƴanuwa ga hoton yaran nan an yi safararsu ne yanzu haka suna office din mu a nan Abuja,

A taimaka a yi sharing ko Allah zai sa a Sami iyayensu sunan yarinyar Salma yarona kuma ana wai ana ce masa Baba.

Sun ce sunan kauyensu TAURE amma bamu san ko baure take nufi ba.

Allah ya bayyana iyayen su 🤲

A shekarun baya, ta kasance daya daga cikin fitattun jaruman finafinan Hausa, mutane na yi mata kallon gwarzuwa. Amma ya...
26/06/2025

A shekarun baya, ta kasance daya daga cikin fitattun jaruman finafinan Hausa, mutane na yi mata kallon gwarzuwa. Amma yau, komai ya canza…

Tunda ta yi aure, ta hakura da dukkanin fitowa a fina-finai, ta mayar da hankali kacokan wajen kula da gidanta da mijinta.

Al'ummar birnin Tehran na kasar Iran, na cigaba da murna bayan nasara kan Isra'ila.✍️Muh'd Muh'd Salis
25/06/2025

Al'ummar birnin Tehran na kasar Iran, na cigaba da murna bayan nasara kan Isra'ila.

✍️Muh'd Muh'd Salis

An yi janaʼizar matasan nan biyu Barhama Suleiman da Jamilu Ahmad da wasu yan taʼadda s**a yi wa kisan gila a jihar Benu...
24/06/2025

An yi janaʼizar matasan nan biyu Barhama Suleiman da Jamilu Ahmad da wasu yan taʼadda s**a yi wa kisan gila a jihar Benue.

INNALILLAHI WAINNA ILAIHI RAJI'UN: Allah Ya Yi Wa Mawaƙiyar Siyasa Sadiyya (Mun Gani A Kasa) Rasuwa Allah Ya Jikanta Da ...
22/05/2025

INNALILLAHI WAINNA ILAIHI RAJI'UN:

Allah Ya Yi Wa Mawaƙiyar Siyasa Sadiyya (Mun Gani A Kasa) Rasuwa

Allah Ya Jikanta Da Rahama!

Da Dumi-Dumi An gano Hamdiyya Sidi Sharrif a garin Bakura na jihar ZamfaraWasu bayanai da Barr Audu Bulama Bukarti ya wa...
21/05/2025

Da Dumi-Dumi

An gano Hamdiyya Sidi Sharrif a garin Bakura na jihar Zamfara

Wasu bayanai da Barr Audu Bulama Bukarti ya wallafa a shafinsa na Facebook, sun nuna cewa an gano Hamdiyya Sidi Sharrif a babban asibitin garin Bakura a jihar Zamfara cikin mawuyacin hali

20/05/2025

The innuguration ceremony of Alh Garkuwa as chairman Hausa Quarter's market Aburmen Ekpoma

Congratulations for your deserving appointment.

Da Ɗumi-Ɗumi: An K**a Ɗan Bindiga a Sansanin Alhazai!Jami’an tsaro sun yi nasarar cafke wani gagarumin ɗan bindiga da ak...
18/05/2025

Da Ɗumi-Ɗumi: An K**a Ɗan Bindiga a Sansanin Alhazai!

Jami’an tsaro sun yi nasarar cafke wani gagarumin ɗan bindiga da ake nema ruwa a jallo, mai suna Yahaya Zango, a sansanin Alhazai na Abuja.

An k**a shi ne yayin da ake ci gaba da tantance maniyyatan da za su hau jirgi domin tafiya kasa mai tsarki don sauke farali na aikin Hajjin bana.

Rahotanni sun nuna cewa Yahaya Zango ya nemi fakewa da maniyyata ne da nufin tserewa zuwa waje, sai dai tsaro mai ƙarfi da bincike na cikin gida ya tona masa asiri.

Jirgi na uku na maniyyata aikin hajji daga jahar Kano ya tashi zuwa Madina✍️Muh'd Muh'd Salis
18/05/2025

Jirgi na uku na maniyyata aikin hajji daga jahar Kano ya tashi zuwa Madina

✍️Muh'd Muh'd Salis

17/05/2025

Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Multimedia NG posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share