MURYAR AREWA

MURYAR AREWA Sahihan Labaran Duniya Da kuma Wasanni

Gwamnatin Tarayya tace Zata kashe Naira Biliyan 22 Domin Ciyarda masu zaman Kaso A Fadin Najeriya...
11/05/2023

Gwamnatin Tarayya tace Zata kashe Naira Biliyan 22 Domin Ciyarda masu zaman Kaso A Fadin Najeriya...

11/05/2023

*ASALLAM ALAIKUM* Barman mu da Sake Dawowa Munama Daukacin Masoya Masu Bibiyar wannan Sashen Hausa Na *MURYAR AREWA* Fatan Alkhairi Zamuci Gaba Da Yada Shirye Shiryen Mu Kamar Yadda Muka Saba MUN GODE....

Yan fashin daji Sunyi Awon gaba da Mutane da Dama A wani kauye dake jahar Katsina
01/02/2022

Yan fashin daji Sunyi Awon gaba da Mutane da Dama A wani kauye dake jahar Katsina

Allah yayiwa Sarkin Moriki dake cikin karamar hukar Zurmi dake Zamfara Rasuwa
01/02/2022

Allah yayiwa Sarkin Moriki dake cikin karamar hukar Zurmi dake Zamfara Rasuwa

Gwamnan kano Umar ganduje ya mika sandar girma ga sabon Sarkin Gaya Alhaji Aliyu Ibrahim Sandar girma A Yau
29/01/2022

Gwamnan kano Umar ganduje ya mika sandar girma ga sabon Sarkin Gaya Alhaji Aliyu Ibrahim Sandar girma A Yau

Sojojin najeriya sun kashe yan Boko Haram da Yan ISWAP da dama A jahar Yobe
29/01/2022

Sojojin najeriya sun kashe yan Boko Haram da Yan ISWAP da dama A jahar Yobe

Allah yayiwa Ibrahim Muuhammad Na'idda Rasuwa Dan Majalisar jaha mai wakiltar Gusau A Jahar Zamfara
29/01/2022

Allah yayiwa Ibrahim Muuhammad Na'idda Rasuwa Dan Majalisar jaha mai wakiltar Gusau A Jahar Zamfara

Allah Yayiwa Dan majalisar Gusau Rasuwa
29/01/2022

Allah Yayiwa Dan majalisar Gusau Rasuwa

Yadda Almajirai ke biyan Naira 50 ko 20 Domin samun wurin kwana A jahar kano
28/01/2022

Yadda Almajirai ke biyan Naira 50 ko 20 Domin samun wurin kwana A jahar kano

27/01/2022
Daga Gusau Inda Ake Bikin yayan AMIRU MUSA daya daga cikin ma'aikacin Sashen Hausa na MURYAR AREWA kenan A Garin Gusau W...
27/01/2022

Daga Gusau Inda Ake Bikin yayan AMIRU MUSA daya daga cikin ma'aikacin Sashen Hausa na MURYAR AREWA kenan A Garin Gusau Wato GARZALI LAWAL MAI ZARE Tare Amaryarsa MARYAM LAWAL

π—”π— π—œπ—₯𝗨 𝗠𝗨𝗦𝗔
π‘†π‘Žπ‘ β„Žπ‘’π‘› π»π‘Žπ‘’π‘ π‘Ž π‘›π‘Ž π‘€π‘ˆπ‘…π‘Œπ΄π‘… π΄π‘…πΈπ‘Šπ΄
Daga Gusau

Shugaba Buhari ya koma Abuja Bayan ya fasa Zuwa jahar Zamfara Saboda Rashin kyakkyawan yanayi A garin Gusau Babban Birni...
27/01/2022

Shugaba Buhari ya koma Abuja Bayan ya fasa Zuwa jahar Zamfara Saboda Rashin kyakkyawan yanayi A garin Gusau Babban Birnin jahar

Shugaba Buhari ya shaidawa Gwamnan jahar Cewa Zuwa wani sati Zai ziyarci Jahar Idan An samu yanayi mai kyau

JUWAIRIYA AHMAD
π·π‘Žπ‘”π‘Ž πΊπ‘’π‘ π‘Žπ‘’ π‘—π‘Žβ„Žπ‘Žπ‘Ÿ π‘π‘Žπ‘šπ‘“π‘Žπ‘Ÿπ‘Ž
𝗠𝗨π—₯𝗬𝗔π—₯ 𝗔π—₯π—˜π—ͺ𝗔

Address

Gusau
01

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MURYAR AREWA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to MURYAR AREWA:

Share