Gamji tv

Gamji tv Gamji tv Gusau Zaria Road mareri Zamfara state. News, entertainment, enlightenment and Education

A garin Gusau kasa da awanni 48 da takwas da yin adu'ar rokon ruwa Allah ya shayar da Gusau ruwan sama, k**a da bakin kw...
01/07/2025

A garin Gusau kasa da awanni 48 da takwas da yin adu'ar rokon ruwa Allah ya shayar da Gusau ruwan sama, k**a da bakin kwarya.

30/06/2025

Shirin BUKI BUDURI daurin auren diyar Daraktan janar mai Kula da kafafen yada Labarai da wayar da Kan al'umma Alh. Nuhu Salihu Anka.

29/06/2025

Shirin Zuwa da Kai tare da Comrade Nura Musa Bukkuyum (No body)

28/06/2025

Al'umar garin Gusau a jahar Zamfara sun gabatar da sallar rokon ruwa a yau Asabar.

Allah yayiwa shahararren Dan kasuwan nan na Kano Alh. Aminu Dantata rasuwa yau asabar yanada shekaru 94 a duniya.
28/06/2025

Allah yayiwa shahararren Dan kasuwan nan na Kano Alh. Aminu Dantata rasuwa yau asabar yanada shekaru 94 a duniya.

Dr. Abdullahi Umar yayi murabus daga kujerar sa ta shugaban jam'iyar APC na kasa
27/06/2025

Dr. Abdullahi Umar yayi murabus daga kujerar sa ta shugaban jam'iyar APC na kasa

27/06/2025

Sabuwar tafiya ta Alh Atiku Abubakar Wazirin Adamawa tare da Alh Auwal Musa Gusau AMG

18/06/2025

Ina nan daram a jam'iyar APC bazan fita ba dani za'a gudanar da zaben fidda gwani a zabe Mai zuwa a cikin jam'iyar APC.
Inji Sani Abdullahi Wamban shinkafi.

11/06/2025

Shirin AIKIN WANI....

10/06/2025

Gaishe-Gaishen barka da sallah

08/06/2025

Bukin hawan daba a garin Kauran Namoda tare da muqaddashin gwamnan jahar Zamfara HE. Malam Mani Mummuni

Address

Gusau
Gusau
123

Telephone

+2348032394927

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gamji tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Gamji tv:

Share