Ckstudio

Ckstudio News | Entertainment | TV | Content Creator

05/05/2026


Ckstudio

BREAKING NEWS; KWANKWASO DA PITER OBI SUN KOMA JAM'IYAR NDC✅Tsofaffin Yan takarar Shugaban kasa O/K Sun fice daga Jam'iy...
03/05/2026

BREAKING NEWS; KWANKWASO DA PITER OBI SUN KOMA JAM'IYAR NDC✅

Tsofaffin Yan takarar Shugaban kasa O/K Sun fice daga Jam'iyar ADC Sun koma Jam'iyar NDC biyo bayan Hukuncin kotun koli akan Rikice rikicen da s**a ki ci s**a ki cinyewa.

Wane Fata zakuyi masu?

03/05/2026

Miye tsakanin sa da bakuwa kuma 😆
namadina tv


Jagoran Kwankwasiyya; Rabiu Musa Kwankwaso ya umarci magoya bayansa da su yi murabus daga jam’iyyar ADC a shirye shirye ...
02/05/2026

Jagoran Kwankwasiyya; Rabiu Musa Kwankwaso ya umarci magoya bayansa da su yi murabus daga jam’iyyar ADC a shirye shirye sa na Kimawa jam’iyyar NDC.

Tsohon shugaban jam’iyyar NNPP, wanda ya shiga ADC makonni kaɗan da s**a gabata, zai koma NDC tare da Peter Obi, wanda shi ma ake sa ran zai sanar da sauyawar tasa nan ba da jimawa ba. Ana kuma hasashen cewa za su tsaya takara tare a matsayin tikitin shugaban ƙasa na Obi–Kwankwaso.

Bugu da ƙari, ana sa ran dukkan ‘yan majalisar da s**a sauya sheka daga NNPP zuwa ADC za su sanar da murabus dinsu daga jam’iyyar, domin su ma za su koma NDC. Haka kuma ana tattaunawa da wasu ‘yan majalisar da s**a bi Peter Obi zuwa ADC kan wannan batu.

A halin yanzu, akwai ƙoƙarin ƙarshe da wasu shugabannin haɗin gwiwa ke yi domin dakatar da wannan sauyawar, amma da alama ba zai yi nasara ba, domin ɓangaren Kwankwaso ya yi wani zama da shugabannin NDC a daren jiya domin kammala tattaunawa kan shirin sauyawar nasu.

01/05/2026

ANT 🐜 Yanda Turuwa take rayuwa a cikin Ramuka🐜


30/04/2026

Yanda Beraye ke rayuwa a cikin ramu 🥳

30/04/2026

Addu'ar Neman Arziki💯

29/04/2026

Ina 'Yan Kaduna Guess the Location 📸❤️



29/04/2026

Wannan matar tabani tasauyi matuka harda hawaye saida na zubda Saboda irin bala'i da tagani lokacin da tana hannun Yan bindiga 😭


Congratulations MD CK ONLINE TV Ahmad Ibrahim Ck  amadadin ilahirin mabiya shafin Ckstudio muna tayaka murna.Youths obey...
24/04/2026

Congratulations MD CK ONLINE TV Ahmad Ibrahim Ck amadadin ilahirin mabiya shafin Ckstudio muna tayaka murna.

Youths obey the clarion call,
Let us lift our nation high,
Under the sun or in the rain,
With dedication and selflessness,
Nigeria is ours, Nigeria we serve.

24/04/2026

CONGRATULATIONS 👏 🎉

Gentlemens Corps members Of Asaya Kabba/Bunu Local government of Kogi state🤝

Also congrats to me I'm one of them 😆

Address

Tudun Wada
Gusau

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ckstudio posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Ckstudio:

Share