
18/02/2025
Innalillahi Wa inna ilaihi rajiun,
Duk Mai rai yana tare da jarabawa Wannan bawan Allah ya jarabeshi da samun hatsarin Mota Akan hanyarsa tazu neman abinci, wasu daga cikinsu sun mutu wasu kuma sai addu a,
Shikuma yasamu karaya a Cinya dakuma hannunsa,
Yana neman Addu a da kuma Abun siyan MAGANI
Allah shibashi lafiya dakuma abunda lafiya zata ci Amenn
9037248704 moniapoint Wannan itace numbar wayan Marar lafiya domin gaisawa dashi kokuma taimaka masa Mungode