MUHD SANI IDRIS

MUHD SANI IDRIS Begginer Nigerian Muslim

Watanni uku kenan za a ga muna yawan magana akan Hedera Network, mutane da yawa hankalin su bai kai ga wannan network di...
25/08/2025

Watanni uku kenan za a ga muna yawan magana akan Hedera Network, mutane da yawa hankalin su bai kai ga wannan network din ba tukuna, mutane da yawa basu kai ga leka Hashgraph ba, wata fasaha ce da zaka ce ta zarce blockchain technology wato Hashgraph. Sai ka zauna ka nutsu zaka fahimci nan gaba za'a yita da wannan project a duniya, za'a dama dasu.

Me yasa nasa Logon Binance?

Zan so ace mutane suke Twitter (X) su karanta abinda Binance Academy s**a rubuta jiya Lahadi game da Hedera da kuma HBAR token din Hedera Network, da Binance Academy s**a tashi yin rubutun ga abinda s**a fara cewa... 👇

What makes Hedera (HBAR) unique beyond blockchain norms?

Yana da muhimmanci ko kadan ne mutane su karanta wannan abun.
x.com/BinanceAcademy…

Dukkan wadanda s**a halarci training na Hedera Network da muka yi na 1, na 2 dana 3 duk sun fahimci me wannan fasahar take dauke dashi.

Akwai abubuwan da muka hango ne shiyasa muke cewa mutane suyi abubuwa uku gane da wannan Network din:

1. Ka tsaya ka karanta Developer course dinsu.

2. Ka karbi Certificate din kuma kayi minting dinsa akan Network dinsu, network dinsu ya zarce blockchain da kake ji ana yawan magana akai. Kuma mun fada duk wanda zai yi minting certificate din Hedera yayi mana magana zamu tura masa HBAR token da zai yi minting din kyauta.

3. Ka karbi Certificate din kamar guda uku mafi ƙaranci, saboda abinda muke hangowa nan gaba, nan gaba ba wai gobe gobe ko wata mai zuwa ba.

So, Binance Academy sun fara rubutu game da Hashgraph, sun taba yi a baya, yanzu sun sake gyara rubutun ne tare da kare kare domin wannan fasahar zata zama abu da nan gaba duniya zata yi mamakin sa.

Zaka ga token dinsu na HBAR a farashin $0.2 kar wannan yasa ka rudu kaki leka ecosystem din Hedera. In dai Exchange ta amsa sunan ta Exchange a kasuwar Crypto toh sai ka samu akwai $HBAR token a cikin ta.

Bitcoin shine coin na farko akan fasahar blockchain toh haka HBAR shine na farko akan fasahar Hashgraph.

Mutanen nan sunyi nisa sun zarce duk

Blockchain and cryptocurrency education.

Alhamdulillah Layi yazo kan mu zamuyi Aure💥🤩Asslamu Alaikum’ Yan uwa da Abokan Arziki ina mai farin cikin gayyatar al’um...
12/07/2025

Alhamdulillah Layi yazo kan mu zamuyi Aure💥🤩

Asslamu Alaikum’ Yan uwa da Abokan Arziki ina mai farin cikin gayyatar al’ummar mu ta wannan kafa zuwa bikin Daurin Aure na wanda zai wakana a ranar 25-July-2025 wanda za’ayi a A Masallacin Sambo Dan Ashafa Yar dole OPP Government House

Bamu dauke ma kowa ba na kusa dana nesa wanda Allah ya ba ikon zuwa wanda basu samu damar zuwa ba muna bukatar suyi muna Addu’a Allah yasa muyi wannan lafiya mu gama lafiya, Allah ya bamu zaman lafiya Ameen Nagode.🙌🏽

Address

YAR DANTSI MAGAMI ROAD GUSAU
Gusau
860211 - 860272

Telephone

+2348166653344

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MUHD SANI IDRIS posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to MUHD SANI IDRIS:

Share