12/08/2026
Na kalubalanci duk wani mai mukami cikin tafiyar Dauda A garin kaura Namoda Tun daga chairman har commissioner da duk wani mukara bin gwamnatin dauda da ya nuna man Inda wani cikin su yayyi Abinda AA KAURA yayyi ko yake da jama'ar da AA KAURA yake dasu A garin kaura Namoda
AA KAURA yaraba motoci Ina cikin wadanda s**a Samu kyautar mota
AA KAURA ya raba masuna
AA KAURA ya raba inginin nika
AA KAURA ya raba Teloli
AA KAURA yaba matasa jari ciki
AA KAURA ya dauki nauyin matasa guda 25 zuwa makaranta domin su kammala degree Kuma sun kallama yanzu haka Alhamdulillahi
AA KAURA yakai mutun sama da Dari biyu Aikin HAJJI da UMRA
AA KAURA ya samama matasa Aikin yi sunfi mutun Dari A matsayin gwamnatin Tarayya
AA KAURA ya gyara ya Kuma Gina masallatai
AA KAURA ya Gina Kuma ya gyara islamiyoyi
AA KAURA yana kishin garin kaura Namoda
AA KAURA duk sallah karama, Azumi da babba sai ya raba kayan Abinci da Raguna da Atamfu da kudade ga Al'umma
Dan haka Inason Akawoman Wanda yayyi irin wadannan Ayukan cikin gwamnatin dauda A garin kaura Namoda
A takaice, Babu wani aikin jin kai, tausayi, tallafi, karfafawa da kuma ayukkan ci gaban gari Wanda Dan siyasa keyi komai girmansa a jahar Zamfara da Comrd AA Kaura bai zoma da alumma shi ba a halin yanzu 👌
Duk da kasancewarsa ba a ta6a za6ensa ba akan wata Kujerar Mulki har yanzu, duk wadan nan abubuwan jin qan yana aiwatar dasu ne aljihunsa bada lalitar Gwamnati ba 👌
Bisa haka AA KAURA ya wuce raini ga duk wani Dan siyasar Jahar zamfara wlh Dan ba KAURA kadai ba wlh duk fadin Jahar zamfara Babu LG din da Anas baida wadanda zaisa suyi suyi su bari su bari !
~ INJI WANI BABBAN JIGO KUMA SECRETARY NA AA KAURA FOUNDATION
WATO SULEIMAN SKETCH