The Nexus Magazine

The Nexus Magazine We Provide the Genuine information Worthy of sharing and documenting.

17/11/2024

Allah Ka karawa Kasar Hausa Albarka.
Allah ka kara mana Arzikin Zaman Lafiya.

Dr. Lubna Muhammad Gusau
Sarauniyar (Gusau) Kasar Hausa

24/09/2024
FG DECLARES FRIDAY 29TH MARCH, MONDAY 1ST APRIL 2024 PUBLIC HOLIDAYS TO MARK EASTER CELEBRATIONS.Musa sulaiman
27/03/2024

FG DECLARES FRIDAY 29TH MARCH, MONDAY 1ST APRIL 2024 PUBLIC HOLIDAYS TO MARK EASTER CELEBRATIONS.

Musa sulaiman

Kotun koli ta tabbatar da zaben Dauda Lawal na jam’iyyar PDP a matsayin gwamnan Zamfara.
12/01/2024

Kotun koli ta tabbatar da zaben Dauda Lawal na jam’iyyar PDP a matsayin gwamnan Zamfara.

Da Dumi Dumi: Shugaba tunibu ya dakatar da beta edu
08/01/2024

Da Dumi Dumi: Shugaba tunibu ya dakatar da beta edu

Tinubu ya ba da umarnin a binciki badakalar N585m da ta shafi ministar jin kai Beta Edu.Mohammed Idris, ministan yada la...
07/01/2024

Tinubu ya ba da umarnin a binciki badakalar N585m da ta shafi ministar jin kai Beta Edu.

Mohammed Idris, ministan yada labarai da wayar da kan jama’a na kasa ne ya bayyana hakan a ranar Lahadi, 7 ga watan Janairu a wata sanarwa.

A kwanakin baya ne dai shugaba Tinubu ya amince da dakatar da binciken da aka yi wa Halima Shehu, Ko’odineta na Hukumar Kula da Zuba Jari ta Kasa (NSIPA), bisa zargin almundahanar kudi kusan Naira biliyan 30.

Ministan ya ce gwamnati ta kuduri aniyar tona gaskiya dangane da lamarin, kuma ta bada tabbacin daukar matakin da ya dace.

Don haka ya bukaci ‘yan Najeriya da su yi hakuri yayin da gwamnati ta binciki wannan zargi tare da tabbatar da gaskiya.

Musa Sulaiman

Kakakin majalisar wakilai Rt. Hon. Abbas Tajudeen ya bayyana alhininsa game da rasuwar tsohon kakakin majalisar Rt. Hon....
27/12/2023

Kakakin majalisar wakilai Rt. Hon. Abbas Tajudeen ya bayyana alhininsa game da rasuwar tsohon kakakin majalisar Rt. Hon. Ghali Umar Na’Abba.

Gwamna Rotimi Akeredolu na jihar Ondo ya rasu yana da shekaru 67 bayan ya sha fama da rashin lafiya.Musa Sulaiman
27/12/2023

Gwamna Rotimi Akeredolu na jihar Ondo ya rasu yana da shekaru 67 bayan ya sha fama da rashin lafiya.

Musa Sulaiman

Tsohon Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufa'i ya ziyarci tsohon shugaban kasar Nigeria Olusegun Obasanjo.Musa Sulaim...
24/12/2023

Tsohon Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufa'i ya ziyarci tsohon shugaban kasar Nigeria Olusegun Obasanjo.

Musa Sulaimann

Shugaban kasa Bola Tinubu zai gabatar da kasafin kudin shekarar 2024 ga majalisar dokokin kasar ranar Laraba.
27/11/2023

Shugaban kasa Bola Tinubu zai gabatar da kasafin kudin shekarar 2024 ga majalisar dokokin kasar ranar Laraba.

Kotu ta ba da belin Emefiele akan Naira Miliyan 300Mai shari’a Hamza Muazu na babbar kotun birnin tarayya Abuja, ya baya...
22/11/2023

Kotu ta ba da belin Emefiele akan Naira Miliyan 300

Mai shari’a Hamza Muazu na babbar kotun birnin tarayya Abuja, ya bayar da belin tsohon gwamnan babban bankin kasar, Godwin Emefiele a kan kudi naira miliyan 300 da kuma mutane biyu da za su tsaya masa.

Credit: Channels
Musa Sulaiman

Address

Gusau

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00

Telephone

+2348166407368

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when The Nexus Magazine posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share