
28/07/2025
SAƘON TA'AZIYYA.
Amadadin Rabidatuz Zawaya Attijjaniyyah. Kwamitin shirya maulid na Makarantu da Kungiyar Shababu Sayyidil Wujud Da ke kula Zagayen Maulid Suna Mika Taaziyyarsu Ga dukkan Zuri'ar Gidan Mal. Sambo Dan Ashafa.
Gwannantin Jahar Zamfara.
Majalisar masarautu ta jaha.
Hqƙiƙa maimartaba mutum ne karimi da hankuri da dattako, shugaba Ne abun koyi.
Muna rokwan Allah ya jiƙansa da rahama, ya karɓi kyawawan ayukkansa, ya shafe kusa kusa sa.
Ya kyautata tamu bayan Ta su.